You are on page 1of 14

MAKIRCIN KAFIRAI GA MUSULMI

Shashin Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria


abellodogarawa@gmail.com +2348026499981

Dr. Ahmad Bello Dogarawa

September 1, 2011

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Makircin Kafirai ga Musulmi


Tun daga lokacin da Musulunci ya bayyana ta hannun Manzon Allah (SAW), kafirai bisa savanin aqidodinsu, sun xauki matakin yin gaba da qulla kisisiniya da shirya makirci ga Musulunci da Musulmai Manufarsu gaba xaya ita ce shafe hasken Musulunci da kau da hankalin mutane daga alhairansa saboda baqar aniya, da gaba, da hassada

[As-Saff, 61:7-9]

September 1, 2011

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Alaqar Kafirai da Musulmi [1]


Ba za su tava gamsuwa da abin da Musulmai ke yi ba har sai sun bi hanyar su ta kafirci ]Baqarah, 2:120[ Ba su son duk wani alhairi da zai zo ga Muminai ]Baqarah, 2:105[ Burin su shi ne Musulmai su kafirce wa Allah kamar yadda su xin su ka kafirta [Nisaa 4:89] Ko da a fili sun nuna ana tare, a zuciyar akwai qiyayya da gaba, kuma duk lokacin da suka samu dama za su yi illa ga Musulmai [Taubah, 9:8]
September 1, 2011 Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria 3

Alaqar Kafirai da Musulmi [1]


Idan ma an qulla wata yarjejeniyar zaman lafiya da su, yarjejeniyar za ta ci gaba ne kawai idan ba su da ikon rusa ta. Duk lokacin da suka samu dama a kan Musulmai, ba za su kiyaye wannan amana ba [Taubah, 9:8] Haka za su ci gaba da irin wannan kisisiniya da sharri har qarshen duniya [Baqarah, 2:217] Kasancewar ba ko da yaushe ne fito-na-fito da Musulmi za ta yiwu gare su ba, za su ci gaba da qoqarin shigar da varna da makirci a sahun Musulmai Aal [ ] Imraan, 3:118 [Aal Imraan, 3:149]
September 1, 2011 Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria 4

Tarihin Makircin Kafirai


Yunqurin kange mutane daga hanyar Allah da qoqarin hana su shiga cikin Musulunci Qoqarin kashe Manzon Allah (SAW) da yaqarsa, da kashe mabiyansa Shiga cikin rigar Musulunci da bayyana imani, alhali an voye kafirci Yaxa wutar fitana da savani a tsakanin Musulmi bayan rasuwar Manzon Allah (SAW) Shiga qungiyoyin asiri don yin faxa da Musulunci da Musulmi ta qarqashin qasa

September 1, 2011

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Tarihin Makircin Kafirai


Xaukar matakin gurvata aqidar Musulmi ta hanyar yaxa canfi da miyagun xabiu da aladun kafirci, da qoqarin ganin Musulmi sun yi kamanceceniya da kafirai Yaqin kare alamar gicciye ( ) don addinin kirista ya mallaki duniya baki xaya Mulkin mallaka ( )a qasashen Musulmi wanda ya yi sanadiyyar rarraba Musulmi zuwa qasa-qasa; da cusa aqidar `yan qasanci ( )ko vangaranci; da rushe daular Musulunci da tsarin khilaafah Yaqar tunanin Musulmi ()

September 1, 2011

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Yaqar tunani ( ) na daga cikin hanyoyin da aka qago don tabbatar da sabon tsarin duniya () . Bincike ya nuna cewa an qago wannan hanya ce don:
Sanya shubuhohi cikin aqidun Musulunci, da tarihinsa, da tsarinsa game da tunani da rayuwa Raba addini daga daula da kuma taqaita bauta ga masallaci Hana wa mutane fahimtar manufofin Sharia, da kau da masu da tunanin Gwagwarmayar `yantar da mata ta hanyar qyamatar masu da hijabi da zaman aure da tarbiyyar `ya`ya

Yaqar Tunani ()

September 1, 2011

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Yaqar Tunani ()
Dawo da tunanin `yan qasanci da vangaranci Yaxa fasadi da nauoin varna ta hanyoyin kafafen yaxa labarai da isar da saqo na zamani Nisantar da malamai daga harkokin gudanarwa Canza tsarin karantarwa da kuma qoqarin gurvata tarbiyyar alumma

September 1, 2011

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Illolin [ 1]
Gurvata aqidar Musulmi Raba addini da rayuwa Kore aqidar al-walaa wal baraa ( ) daga zukatan Musulumi Kore bambancin addini Cire wa Musulmi tunanin jihadi

Qago sabon maaunin alhairi da sharri Taaddanci/kare kai Auren wuri/zinar wuri Danne haqqin mata/yantar da mata Ba bu addini (Secularism)
September 1, 2011 Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria 9

Canza tunanin Musulmi game da wayewa da ci gaban Musulunci ()

Illolin [ 2]

Qyamar bayyana kai a matsayin Musulunci Kware wa `yanuwa Musulmi baya a gaban waxanda ba musulmi ba Kunyar yin aiki da karantarwar Musulunci a gaban waxanda ba musulmi ba Rashin iya kare martabar addini da karantarwarsa Tawayar zuci () Kambama alamarin yammacin turai da raina alamarin Musulmi

Mai da shugabannin yammacin duniya


September 1, 2011

Musulmi

wakilan

qasashen
10

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Dalilan Tasirin [ 1]
Nisanta daga sahihiyar karantarwar Musulunci, da rashin xabbaqa hukunce-hukuncensa a dukan vangarorin addini da rayuwa, da kuma kau da kai daga hanyar magabata

Watsi da nauoin jihadi, da kuma muamala da riba a cikin harkokin kasuwanci Jahilci game da ilmin addini, da qin yin sanaa, da sabawa da xabiar tumasanci da maula da cin na banza
Sakaci game da tarbiyyar `ya`ya
September 1, 2011 Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria 11

Dalilan Tasirin [ 2]
Son abin duniya Watsi da kyawawan xabiu da aladun Musulunci, da kuma riqo da aladun qasashen yammacin duniya Rashin fahimtar manufofin Shariar Musulunci () , da qin xabbaqa tsarin gabatar da mafi muhimmanci ()

Raunin cikin gida

September 1, 2011

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

12

Tunkarar Makircin Kafirai [1]


Riqo da sahihiyar aqidar Musulunci bisa karantarwar Alqurani da Sunnah kamar yadda magabata suka fahimta Xabbaqa abubuwan da tauhidi ke lazimtawa, musamman abin da ya shafi Kyautata alaqa da Allah Fahimtar sahihin tarihin Musulunci da gwagwarmayarsa da wayewarsa da irin muamalar da magabata na qwarai suka yi da addini
September 1, 2011 Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria 13

Tunkarar Makircin Kafirai [2]


Xaukar matakin samar da haxin kai na gaskiya a tsakanin Musulmi Fahimtar karantarwar Musulunci game da makircin Kafirai ga Musulmi Kyautata lamarin tarbiyya da kula da haqqoqin masu haqqi Addua da rashin yanke qauna

September 1, 2011

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

14

You might also like