You are on page 1of 19

MATAKAN KAFIRAN DUNIYA WAJEN YAQI DA QWAQWALEN MUSULMI

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn


Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria +2348026499981 (abellodogarawa@gmail.com)

Gabatarwa [1]
Tun daga lokacin da Musulunci ya bayyana ta hannun Manzon Allah (SAW), kafirai bisa savanin aqidodinsu, sun xauki matakin yin gaba da qulla kisisiniya da shirya makirci ga Musulunci da Musulmai

Manufarsu gaba xaya ita ce shafe hasken Musulunci da kau da hankalin mutane daga alhairansa saboda baqar aniya, da gaba, da hassada . [As-Saff, 61:7-9]

August 15, 2012

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Gabatarwa [2]
Ba za su tava gamsuwa da abin da Musulmai ke yi ba har sai sun bi hanyar su ta kafirci ]Baqarah, 2:120[

Ba su son duk wani alhairi da zai zo ga Muminai ]Baqarah, 2:105[

Burin su shi ne Musulmai su kafirce wa Allah kamar yadda su xin su ka kafirta


[Nisaa 4:89]
August 15, 2012 Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria 3

Gabatarwa [3]
Ko da a fili sun nuna ana tare, a zuciyar akwai qiyayya da gaba, kuma duk lokacin da suka samu dama za su yi illa ga Musulmai [Taubah, 9:8]

Idan ma an qulla wata yarjejeniyar zaman lafiya da su, yarjejeniyar za ta ci gaba ne kawai idan ba su da ikon rusa ta. Duk lokacin da suka samu dama a kan Musulmai, ba za su kiyaye wannan amana ba [Taubah, 9:8]
August 15, 2012 Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria 4

Gabatarwa [4]
Haka za su ci gaba da irin wannan kisisiniya da sharri har qarshen duniya [Baqarah, 2:217] Kasancewar ba ko da yaushe ne fito-na-fito da Musulmi za ta yiwu gare su ba, za su ci gaba da qoqarin shigar da varna da makirci a sahun Musulmai Aal [ ]Imraan, 3:118 . [Aal Imraan, 3:149]
August 15, 2012 Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria 5

Tarihin Makircin Kafirai [1]


o Yunqurin kange mutane daga hanyar Allah da qoqarin hana su shiga cikin Musulunci o Qoqarin kashe Manzon Allah (SAW) da yaqarsa, da kashe mabiyansa

o Shiga cikin rigar Musulunci da bayyana imani, alhali sun voye kafirci
o Yaxa wutar fitana da savani a tsakanin Musulmi bayan rasuwar Manzon Allah (SAW) o Shiga qungiyoyin asiri don yin faxa da Musulunci da Musulmi ta qarqashin qasa
August 15, 2012 Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria 6

Tarihin Makircin Kafirai [2]


o Xaukar matakin gurvata aqidar Musulmi ta hanyar yaxa canfi da miyagun xabiu da aladun kafirci, da qoqarin ganin Musulmi sun yi kamanceceniya da kafirai o Yaqin kare alamar gicciye ( ) don addinin kirista ya mallaki duniya baki xaya

o Mulkin mallaka ( ) a qasashen Musulmi wanda ya yi sanadiyyar rarraba Musulmi zuwa qasa-qasa; da cusa aqidar `yan qasanci ( ) ko vangaranci; da rushe daular Musulunci da tsarin khilaafah
o Yaqar tunanin Musulmi ()
August 15, 2012 Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria 7

Yaqar Tunani ([ ) 1]
o Yaqar tunani ( ) na daga cikin hanyoyin da aka qago don tabbatar da sabon tsarin duniya () . o Sabon tsarin duniya ( ) wata gagarumar kisisiniya ce da wata qaqqarfar qungiya ta yi qoqarin kitsawa don ganin ta mai da duniya a kan tsarin rayuwa da tattalin arziqi da gudanarwar mulki guda xaya, ba tare da laakari da bambancin qasa ko addini ko harshe ko aladu ba. o Sabon tsarin na duniya na da manufofi kamar haka:

August 15, 2012

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

o Samar da duniyar da za ta rayu a qarqashin gwabnati guda xaya o

Yaqar Tunani ([ ) 2]

o
o o

o
o

bisa tsarin kuxi iri xaya Rage yawan mutane ta hanyar tsarin qayyade iyali, da cututtuka, da yaqe-yaqe, da fari, har sai an koma biliyan xaya Qoqarin gusar da yan tsaka-tsakin alumma, ta yadda babu waxanda za su saura sai kawai masu mulki da kuma bayi Tabbatar da dokoki da tsare-tsaren gudanarwa guda xaya ga duniya Samar da tsarin soji da `yan sanda na bai xaya, da kuma gusar da iyakokin qasashe don cin ma manufar globalisation. Ba da damar rayuwa cikin walwala ga waxanda suka yi xaa, da kuma quntatawa da talautawa ga waxanda suka yi bore ko tawaye Hana mallakar kowane irin makamin kare kai
Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria 9

August 15, 2012

Manufofin [ 1]
o Bincike ya nuna cewa hanyar yaqi da tunanin xan Adam ( ) na da waxannan manufofi:
Sanya shubuhohi da shakku cikin aqidun Musulunci, da

tarihinsa, da tsarinsa game da tunani da rayuwa


Raba addini daga daula da kuma taqaita bauta ga masallaci Hana wa mutane fahimtar manufofin Sharia, da kau da

masu da tunanin

Kururuta yaqe-yaqe da savanin da ya auku a tsakanin

Musulmi dangane da shugabanci


Gwagwarmayar yantar da mata ta hanyar qyamatar masu

da hijabi da zaman aure, da haihuwa, da tarbiyyar ya`ya


August 15, 2012 Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria 10

Dawo da tunanin `yan qasanci da vangaranci Cusa wa Musulmi tunanin ci baya ga Musulunci a tsarin

Manufofin [ 2]

rayuwa da tattalin arziqi da mulki da harshe.


Yaxa fasadi da nauoin varna ta hanyoyin kafafen yaxa

labarai, da hanyar isar da saqo na zamani


Nisantar da malamai daga harkokin gudanarwa
Canza tsarin karantarwa da kuma qoqarin gurvata tarbiyyar

alumma

" : o "
August 15, 2012 Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria 11

Hanyoyin Yaxa
o Kafirai na amfani da waxannan hanyoyi wajen tabbatar da manufofinsu na yaqi da tunanin xan Adam () :

Yan mishan, wato Missionary () Falsafar sanya shubuha ta hanyar Orientalists () Gwagwarmayar Zionism ()


August 15, 2012

Ayyukan qungiyar asiri ta Freemasonry ()

Ayyukan qungiyar asiri ta Rotary Raba addini da daula, wato Secularism () Cusa aqidar yan qasanci () Xora mutane a kan aladun Turai, Westernisation ()
Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria 12

Illolin [ 1]
o Gurvata aqidar Musulmi
Raba addini da rayuwa Kore aqidar al-walaa wal baraa ( ) daga zukatan Musulumi Kore banbancin addini Cire wa Musulmi tunanin jihadi

o Qago sabon maaunin alhairi da sharri


Taaddanci/kare kai Auren wuri/zinar wuri Danne haqqin mata/yantar da mata Ba bu addini (Secularism)/yancin addini
Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria 13

August 15, 2012

Canza tunanin Musulmi game da wayewa da ci gaban Musulunci ()


Qyamar bayyana kai a matsayin Musulunci Kware wa `yanuwa Musulmi baya a gaban waxanda ba musulmi ba Kunyar yin aiki da karantarwar Musulunci a gaban waxanda ba musulmi ba Rashin iya kare martabar addini da karantarwarsa Tawayar zuci () Kambama alamarin yammacin turai da raina alamarin Musulmi

Illolin [ 2]

Mai da shugabannin Musulmi wakilansu


August 15, 2012 Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria 14

Dalilan Yaxuwa da Tasirin [ 1]


o Nisanta daga sahihiyar karantarwar Musulunci, da rashin xabbaqa hukunce-hukuncensa a dukan vangarorin addini da rayuwa, da kuma kau da kai daga hanyar magabata o Jahilci game da ilmin addini, da ci baya a fagen ilmin sanaa, musamman fannin kimiyya da fasaha

o Mulkin mallakan da qasashen yammaci suka yi wa Musulmi


o Tsananin son duniya, da qin mutuwa, da watsi da nauoin jihadi

August 15, 2012

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

15

Dalilan Yaxuwa da Tasirin [ 2]


o Raunin tunani, wanda ya sabbaba watsi da kyawawan xabiu da aladun Musulunci, da kuma riqo da aladun qasashen yammacin duniya o Rashin fahimtar manufofin Shariar Musulunci ( ) , da qin xabbaqa tsarin gabatar da mafi muhimmanci ( ) a cikin alamuran addini da rayuwa o Savani tsakanin Musulmi, wanda ya haifar da rauni a cikin gida

August 15, 2012

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

16

Tunkarar [ 1]
o Riqo da sahihiyar aqidar Musulunci bisa karantarwar Alqurani da Sunnah kamar yadda magabata suka fahimta o Xabbaqa abubuwan da tauhidi ke lazimtawa, musamman abin da ya shafi

o Kyakkyawar fahimtar addini, ta hanyar tsaftace ilmi da tarbiyyartar da alumma a kan sahihin ilmi
o Fahimtar sahihin tarihin Musulunci, da gwagwarmayarsa, da wayewarsa, da irin muamalar da magabata na qwarai suka yi da addini, da kuma waxanda ke qiyayya da Musulunci da Musulmi
August 15, 2012 Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria 17

Tunkarar [ 1]
o Yin daawa don fallasa sharri da makircin tsarin , da fahimtar da mutane karantarwar Musulunci game da makircin kafirai ga Musulmi o Samar da qafafen watsa labarai irin na zamani don yaxa Musulunci da manufofinsa o Xaukar matakin samar da haxin kai na gaskiya a tsakanin Musulmi, da kyautata lamarin tarbiyya da kula da haqqoqin masu haqqi o Kyautata alaqa da Allah, da adduar neman taimakon Allah, da rashin yanke qauna
August 15, 2012 Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria 18

Manazarta
o -

o o http://www.elc.edu.sa/portal/modules/courses_list/PDF/I S101/Topic_5.pdf o - -
o -

August 15, 2012

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

19

You might also like