You are on page 1of 14

WAJIBCIN BIN HANYAR

MAGABATA NA QWARAI
Dr. Ahmad Bello Dogarawa

Shashin Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria


abellodogarawa@gmail.com +2348026499981

Muqaddima
Yadda Musulmai su ke a lokacin Manzon Allah (SAW) da irin savanin da
ke tsakaninsu.
Farkon savani na aqida ya auku ne a ranar da Manzon Allah (SAW) ya
rasu: savani game da rasuwarsa, wajen da za a rufe shi, wanda zai zama
shugaba bayansa, rabon gadon da ya bari, qin ba da Zakkah da waxansu
suka yi, savanin tsakanin Aliyyu da Muaawiyah (RA) bayan rasuwar
Uthmaan (RA)
A qarshen zamanin Sahabbai, an samu Qadariyyah (Maabad al-Juhaniy
da Ghailaan ad-Dimashqiy da Jaad ibn Dirham da Jaham ibn Safwaan)
Ibn Umar da Abu Hurairah da Anas (RA) sun yi masu raddi
Daga nan, sai Muutazilah ta hannun Waasil ibn Axaa ibn Abeed byan sun
bar majalisin Al-Hasanun Basariy
Daga nan a ka samu Raafida da Khawaarij da Murjiah da sauransu

Ash-Shaharastaaniy a , da Abu
Ibn Hazm a ,
Mansuur Al-Baghdaadiy a

Su wa ye Salaf [1]

Ibn Faaris a , da Ibn Manzuur a , da


Ibnul Atheer a , da Ar-Raaghib Al-Asfahaaniy a , da
Al-Fairuz Aabaadiy a , duk sun bayyana cewa kalmar
na nufin magabaci
Manzon Allah (SAW) ya yi amfani da kalmar bisa
wannan maana, kamar yadda ya zo a cikin maganar da ya
yi wa Faaximah (RA) cikin rashin lafiyarsa:

[Muslim]

Imaam Bukhari ya:


]Su wa ye Salaf [2

A Sharance, Sayyid Abdul-Azeez As-Seeliy a cikin


ya ce:


, da Al Wannan shi ne abin da Al-Qalshaaniy a cikin, da As , da Al-Baajuuriy a cikin Ghazaali a cikin, da Abdullah ibn Hajjaaj a cikin Saabuuniy a cikin
, suka tabbatar.
bisa wannan Magabata da yawa sun yi amfani da kalmar
, Al-Qaadiy Iyaad ya ce: maana ta Shariah. A cikin



, An-Nawawiy ya ce: Haka kuma, a cikin

]Maanar Salafiyyah da Salafiyyuun [1


suka bi cikin aqida da muamala da tarbiyya Manhajin da
, Amr . A cikin littafin da suluk shi a ke kira
Abdul-Muneem Saleem ya ce:



, , da dangantuwa gare shi, shi ne Riqo da manhajin
kamar yadda Amr Abdul-Muneem Saleem ya tabbatar:

, sau da qafa, ana kiransu Waxanda su ka bi hanyar


kamar yadda Muhammad Al-Ghazaalee Eid ya tabbatar:

Maanar Salafiyyah da Salafiyyuun [2]

Su ne () , kamar yadda Abdul-Qdir Jlni ya


bayyana a cikin littafin Al-Gunyah, su ne (), kamar yadda
Ibn Hazm [a cikin littafin Al-Fisal] da Ibn Taimiyyah [a cikin
Majmuul Fatwa] suka bayyana. Su ne ( ) ko (
), kamar yadda As-Sbun [a cikin littafin Sharhul Aqdatis
Salafiyyah] ya bayyana, kuma aka ruwaito irin wannan magana
daga Imam Ahmad ibn Hanbal da Ibnul Mubrak. Su ne a ke kira
( ) ko () , saboda riqonsu ga Sunnah a bisa fahimtar
magabata.
Su ne a ke wa laqabi da () , kamar yadda aka ruwaito
daga Ibn Jarr Ax-Xabar da Ad-Dahhk da Ibn Baxxah. Su ne
() , kamar yadda aka ruwaito daga Ibnul Madn da
Abubakar Al-jurriy; kuma su ne (), kamar yadda aka
ruwaito daga Abdn

Matsayin Salaf
Su ne farkon Musulunci:
Sahabbai sun shaida saukar Alqurani; Alqurani ya yabe su; Manzon Allah
(SAW) ya yabe su, kuma ya bar duniya yana mai yarda da su; sun yi jihadi
tare da Manzon Allah (SAW); sun ci, sun sha tare; sun fita, sun shiga tare;
sun aura daga gare shi, ya aura daga gare su; sun yi jihadi don kare addinin
Allah, da yaxa shi; kuma sun ci gaba da karantarwa bayan Manzon Allah
(SAW)
Tabiai sun yi karatu a hannun Sahabbai, kuma sun yi gwagwarmayar
xaukaka addini tare da su
Atbaaut taabieen sun yi rayuwa tare da Sahabbai, kuma a lokacinsu ilmi ya
qara yaxuwa ta hanyar rubuce-rubuce

Su ne mafi alhairin mutane


[Bukhari da Muslim]

[] :
Hanyarsu ita ce daidai, fahimtarsu ita ce gaskiya, kuma
manhajinsu shi ne mafi alhairi.

]Wajibcin bin Hanyar Salaf [1


Alqurani ya bayyana wajibcin bin Salaf, kuma ya
tsawatar game da sava masu

][Nisaa, 4:117



][Baqarah, 2:137




][Yuusuf, 11:108




][Fath, :26

]Wajibcin bin Hanyar Salaf [2


Manzon Allah (SAW) ya yi umarni da riqo da Sunnarsu,
da bin hanyarsu, da rashin sava masu

[Tirmidhi




]da Abu Dawud
Manzon Allah (SAW) ya bayyana cewa hanyarsu ce
kawai za ta kuvutar da mai binta daga wuta





: :

][Tirmidhi

]Wajibcin bin Hanyar Salaf [3


[Ahmad da Abu
]Daawud

. : :
][Abu Daawud da Tirmidhi da Ibn Hibbaan


[Ibn Abid
]Dunyaa
. : :
][Tirmidhi

]Wajibcin bin Hanyar Salaf [4


Magabata da yawa, daga Sahabbai da Taabiai da waxanda
suka biyo bayansu sun tabbatar da wajibcin bin hanyar
Ibn Masuud (RA) ya ce:
][Kitaabuz Zuhd na Wakee
Al-Auzaaiy ya ce:

][Ash-Shareeah na Al-Aajurriy

][Al-Aajurriy; Baihaqi a Madkhal
Ibn Abi Zaid Al-Qairawaaniy ya ce:

Ibn Hajar Al-Asqalaaniy ya ce:
][Fathul Baariy

Dangantuwa zuwa ga Salaf

Malamai irin su Al-Asbahni, a cikin ; da Ibn


Taimiyyah, a cikin ; da Az-Zahabi, a cikin
;da Suyuxi, a cikin , na ganin wajibcin
dangantuwa zuwa ga , kuma sun bayyana cewa yin haka,
alama ce ta . Kuskure ne mutum ya qyamaci kalmar
ko manhajin
Ya halatta a siffanta wani da , kamar yadda Az-Zahabi, a
cikin ya danganta Ad-Dra Quxn, ko , kamar
yadda Suyuxi, a cikin ya danganta Ibn Salah.
Haka kuma, ya halatta mutum ya kira kansa , kamar yadda
Zainul Irq ya yi a cikin muqaddimar littafinsa , ko
kuma , kamar yadda As-Samni ya yi a cikin littafin

Asasin Daawar Salafiyyah

Daawar ta ginu a kan asasi guda takwas:

Tsantsar tauhidi
Tsantsar biyayya ga Manzon Allah (tsira da amincin Allah su tabbata
a gare shi), da riqo da Alqurani da Sunnah, bisa fahimtar magabata
na qwarai
Barin bidia, da nisantar maabota bidia
Neman ilmi mai amfani (wanda aka gina shi a kan dalili sahihi), da
aiki da shi, da karantar da shi
At-Tasfiyyah da at-Tarbiyyah
Watsi da qungiyanci da taassubanci ga mazhabobi
Bayyanar da sharrin da ke cikin dokokin da suka sava wa dokokin
Allah, da qudurce aibobi da sharrin da ke cikin dukkan tsare-tsaren da
suka sava wa Shariar Musulunci
Kiran mutane zuwa ga dukkan nauoin jihadi don xaukaka kalmar
Allah

Daga Qarshe ...


Lallai ne kowane Musulmi ya tabbata ya bi manhajin , ya
dangantu zuwa gare shi, kuma ya taallaqa fahimtarsa ga
Alqurani da Sunnah bisa fahimtarsu.
A cikin , Ibnul Qayyim ya ce:



***
***
***

You might also like