You are on page 1of 17

o :

: 65


o :

o :
-.-

o`Yanuwantaka ita ce mafi girma daga


cikin ginshiqan da Musulunci ya dogara
kansu wajen gina alumma.
oLokacin da Manzon Allah (tsira da
amincin Allah su tabbata a gare shi) ya
samar da alummar farko a Madina, ya mai
da `yanuwantaka a matsayin ginshiqi na
biyu, bayan tabbatar da kaxaituwar
manufa ta hanyar gina masallacin Quba.

o`Yanuwantaka wata irin alaqa ce da ke


tsaye a bisa asasin imani da Allah
(Maxaukaki), domin kuwa imani ne ya
haxa tsakanin muminai.
oMusulunci ya girmama `yanuwantaka,
kuma ya qarfafata, sannan ya tabbatar da
kyakkyawar sakamako a nan duniya da
can lahira ga waxanda suka tabbatar da ita.

o Allah (Maxaukaki) Ya ba da labarin


aukuwar `yanuwantaka a tsakanin muminai
[Hujurt, 49:10].
o
oYa sanya `yanuwantaka a matsayin niimar
da Ya ke yi wa bayinSa gori a kanta [Aal
Imrn, 3:103]

o

oYa sanya ta a matsayin dalilin da zai sa Allah


(Maxaukaki) Ya so bawansa [Muslim; Mlik
]da Ahmad

o Ya sanya ta a matsayin igiyar imani mafi qarfi


[Bazzr]
o

o Ya sanya matsayin masoyi iri xaya da na wanda a


ke so [Bukhari; Muslim]

o
o Ya tabbatar da lada mai yawan gaske ga waxanda
suka tabbatar da `yanuwantakar Musulunci a
tsakaninsu [Muslim]

o Ya sanya ta a matsayin dalilin samun lagwadar


imani [Bukhari da Muslim] da kai wa ga
kammalallen imani [Abu Dawud] wanda ke kai
mutum ga shiga aljanna [Muslim da Abu Dawud
da Tirmidhi], da samun matsayin da ya fi wanda
mutum ya cancanta [Bukhari da Muslim].


o





o

Sharuxxan Yan uwantaka


o Ta kasance saboda Allah
oGwama ta da imani da taqawa
oLazimtar manhaji da tsarin Musulunci
wajen tabbatar da ita
oGina ta a bisa asasin nasiha ga Allah da
bayinSa.


-1
-2

-3
-4
-5

-:
-1 -:
.
-2 -:
.

-1
-2
-3
-4

-1 -:
:
-
-
-

-2-:
.

.
-3-:-:
-.
-.
-.

-4 -:

Hanyoyin Tabbatar da Yan uwantaka


o Musulmi za su iya tabbatar da `yanuwantaka a
tsakaninsu, kuma su qarfafeta ta waxannan
hanyoyi:
Idan mutum yana son wani, ya sanar da shi;
idan zai yi balaguro, a nemi ya yi wa
`yanuwansa Musulmi addua, a kan hanya
idan ya haxu da xanuwansa Musulmi a wani
wuri, ya sakar masa fuska;

Hanyoyin Tabbatar da Yan uwantaka


idan ya haxu da Musulmi, ya yi gaggawar yin
masu sallama, da yin musafaha da su;
yawaita ziyara lokaci zuwa lokaci;
taya murna a lokacin farin ciki, da yin jaje a
lokacin baqin ciki;
taimakekeniya, musamman a lokacin tsananin
buqata;
kiyaye wa juna haqqoqin `yanuwantaka.

You might also like