You are on page 1of 17

TAIMAKEKENIYA WAJEN

YAXA DAAWAH
Dr. Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn
Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
+2348026499981 (abellodogarawa@gmail.com)

Shimfixa [1]
Daawah ta qunshi yin kira zuwa ga imani da Allah, da abin
da ManzanninSa suka zo da shi, ta hanyar gaskata abin da
suka ba da labari, da yin masu xaa cikin umurninsu.
Kira zuwa ga addinin Allah farilla ce da Allah (Maxaukaki)
Ya xora a kan alummar Musulmi baki xaya
[l
Imrn, 3:110]
Sai dai kuma tana zama farillar dole a kan shugaba

[Hajj, 22:41]

Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

]Shimfixa [2
Sannan sai malamai, kasancewar sun xauki alqawari ga
Allah (Maxaukaki) cewa za su bayyana littafinSa, ba tare
da voyewa ba.
[Aal Imrn, ..
]3:187
Ayoyin Alqurani da ingantattun hadisai sun zo da umurni
game da yin daawah.
A cikin Alqurani:




[Nahl,


] [l Imrn, 3:104

] 16:125


] [Taubah, 9:71

][Yuusuf, 12:108

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Monday, June 17, 2013

]Shimfixa [3
A cikin Hadisai:



] [Ahmad; Muslim
;[Ahmad
] Tirmidhi []Ahmad; Bukhari
Malamai da yawa sun tafi a kan cewa yin kira zuwa ga
hanyar Allah, da umurni da kyakkyawa da hani da mummuna
wajibi ne a kan kowane Musulmi gwargwadon iko.
A tafsirin ayar l Imrn, 3:104, Ibn Kathr ya ce:

A qarqashin Yusuf, 12:108, Ash-Shaukni ya ce:
( ) :

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Monday, June 17, 2013

Me ya sa za a yi Daawah? [1]
o Lada mai girma wanda Allah (Maxaukaki) Ya tanadar wa mai

yin daawah, kasancewar wanda ke yin daawah:

Yana daga cikin mafi kyautata magana [Fussilat, 41:33]





Shi ne mafi alhairin mutane [l Imrn, 3:110]

Yana daga cikin masu babban rabo a duniya da lahira [l Imrn, 3:104]




Yana da ladan kwatankwacin mutanen da suka bi shi
[Muslim]
Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Me ya sa za a yi Daawah? [2]
Yana samun lada wanda ba ya yankewa bayan mutuwarsa [Muslim]




Yana samun adduar neman gafarar Allah (Maxaukaki) daga waxanda
ke sama da qasa, har da tururuwar da ke cikin rami, da kifin da ke cikin
teku

[Xabarni]
Yana samun matsayin da alhairinsa ya fi duniya da abin da ke cikinta.
[Bukhari]

o Yin biyayya da xaa ga umurnin Manzon Allah da yin koyi

da Annabawa [Yusuf, 12:108].


[Ahmad da Bukhari] o

o



Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Me ya sa za a yi Daawah? [3]
o Samun uzuri wajen Allah (Maxaukaki) a ranar qiyama


o
[Aarf, 7:164]
o Neman tsira da kuvuta daga fitinar duniya da lahira

[Anfl,

8:25]
o Qalubalantar varnar `yan bidia, da bayyana wa alumma

gaskiya, da kare martabar sahihin addini.


o

[Nis, 4:104]



Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Me ya sa za a yi Daawah? [4]
o Samar da aminci a cikin alumma

[Hud, 11:117]

o


o Mutane su fahimci gaskiya, kuma su iya bambancewa a

tsakanin gaskiya da qarya


o Alumma ta gyaru kuma alamarinta ya kyautatu.

o Tabbatar da manufar daawar Sunnah, da yaxa ta, da kare

muradunta.

Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Wa ne Lokaci za a yi Daawah? [1]


Za a yi wa mutane daawah a kowane lokaci,
gwargwadon yanayi da iko:
Dare da rana, kamar yadda Annabi Nuhu (tsira da amincin
Allah su tabbata a gare shi) ya yi [Nuh, 71:5]



A cikin halin tsanani da qunci ko yalwa, kamar yadda Annabi
Yusuf (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi) ya yi a
cikin kurkuku [Yusuf, 12:39-40]

Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Wa ne Lokaci za a yi Daawah? [2]


Hatta a cikin ciwon ajali, kamar yadda Annabi Yaaqub
(tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi) ya yi ga
`ya`yansa

[Baqarah, 2:133]

Haka nan ma, lokacin gargarar mutuwa, kamar yadda


Manzon Allah (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi)
ya yi wasiyya game da kiyaye salla da haqqoqin bayi

[Ahmad, Abu Dawud, Nasi, Baihaqi, Ibn


Hibbn da Xabarni]
Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

10

Wa za a Kira?
Gyara kai

Makusanta

Mutanen Gari

Alummar Duniya

Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

11

Rediyo

Wa ce
Hanyar?

Talbijin
Credit

Wayar Hannu

Hanyoyi
Jarida da Mujalla
Ziyara da Tarurruka

Allon Masallaci da Qananan Takardu


Yanar Gizo
Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

12

Taimaka wa Daawah [1]

Xaukar nauyin daawah aiki ne na kowa da kowa, komai


qarancin abin da ya mallaka
Sahabbai sun xauki nauyin daawa gwargwadon abin da su ka
mallaka:

Abubakar; Umar; Uthmaan; Abdur-Rahmaan ibn Auf


Ma su qaramin qarfi:

Xaukar nauyin ma su daawah da karantarwa


:
. .
Taimaka wa daawah da xaukar nauyinta na da amfani mai
yawan gaske:

Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

13

]Taimaka wa Daawah [2
Ba da rance ne ga Allah, kuma za a rivanya masu

][Baqarah, 2:245

Daga cikin siffofin ma su tsoron Allah


*

[Aal Imraan,




]3:134
Hanya ce ta kai wa ga xaa da biyayya
][Aal Imraan, 3:92
Dukiya na yin albarka

][Baqarah, 2:276

14

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Monday, June 17, 2013

]Taimaka wa Daawah [3
o

15

,

, ,
][Bukhari; Muslim
Dukiya ba ta tawaye, ta na samun qaruwa


][Sabai, 39



][

A na rivanya lada

][Baqarah, 2:261


][Nasaai
Samu hujja game da yadda a ka yi amfani da dukiya
:
][
Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Monday, June 17, 2013

Halin da Qungiyoyi ke ciki

Dogaro da barace-barace da neman taimako

Xora wa yan kaxan daga masu hannu da shanu xawainiyar


tallafawa daawah

Dogaro da taimako daga hukuma

Rashin iya gudanar da waxansu abubuwa sabo da matsalar


kuxi

Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

16

Mafita

Masu hannu da shuni su samar da jari ga qungiya don a


gudanar da harkar kasuwanci

Mawadata su samar da Awqaaf don saukar baqi don rage


wa qungiyoyi wahalar xaukar nauyin malamai da masu
daawah da ke zuwa daga garuruwa

Samar da sahihin tsarin gudanar da kuxin qungiya

Karo-karo daga masu qaramin qarfi, da tallafawa da


gwargwadon abin da a ke da shi, kome qanqantansa

Shigar da wani sashe na kuxin qungiya cikin harkokin


kasuwanci bisa tsarin hada-hadar kuxaxe a Musulunci.

Monday, June 17, 2013

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

17

You might also like