You are on page 1of 24

TARBIYYAR YAYA

A MUSULUNCI
Dr. Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn
Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
+2348026499981 (abellodogarawa@gmail.com)

]Gabatarwa [a
o Haihuwa arziqi ne, kuma kyauta ce daga Allah

o
][Nahl, 16:72

.









o

][Shoorah, 42: 49 50


o Xan Adam na jin daxi, ya yi farin ciki, idan aka haifa masa
`ya`ya; kuma yana roqon Allah Ya azurta shi da `ya`ya, idan
bai samu haihuwa ba.

[Aal Imraan,


o

]3:38
2

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Gabatarwa [b]
o Haihuwa niima ce da ta dace da xabia, da yanayin xan
Adam. Allah Ya sanya ya`ya a matsayin ado da a ka qawata
wa iyaye shaawarsa a zuciya, kuma Ya sanya su xaya daga
cikin abubuwan da ke sanyaya idanuwa


[Yuusuf:

12:21]

[Qasas,


o

28:9]
o


[Aal Imrn, 3:14] ..

[Kahf, 18:46]
o

Ramadn 22, 1433 (10/08/12)

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

Gabatarwa [c]
o Fatan kowane mutum shi ne ya samu `ya`ya nagari, masu
albarka, masu biyayya, masu tausayi; masu sanyaya idanuwa,
da za su tsaya makwafinsa, su cike gurbinsa, su ci gaba daga
wurin da ya tsaya, idan Allah Ya xauki ransa.

[Maryam, 5-6]

... o

[Furqaa, 74]





[Ibnul Arabiy]
o
o Hakan na yiwuwa ne idan Allah Ya yi wa mutum gam-dakatar wajen yi wa ya`yansa tarbiyyar da ta dace, don ya ci
moriyarsu a lokacin da ya ke raye, da kuma bayan mutuwarsa
Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Gabatarwa [d]
o Sakaci wajen tarbiyyar ya`ya na jawo matsala ga iyaye.
Dama dai Allah (TWT) Ya bayyana wa iyaye cewa ya`ya
jarabawa ce gare su: idan suka yi sakaci, su na iya zama
haxari. Haka kuma, Manzon Allah (SAW) ya bayyana cewa
ya`ya na iya jawo wa iyayensu nadama idan ba su xauki
matakan da suka dace ba, bisa muwafaqar Allah

[ Taghaabun, 64:15] o

[Taghaabun, 64:15]


[Munaafiquun, 63:9]
o
[Abu Yaalaa; Saheeh Al-Jaami, 1990] o
Ramadn 22, 1433 (10/08/12)

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

Maanar Kalmar Tarbiyya [1]


A harshen larabci, mafi yawan malamai sun ce asalin
kalmar tarbiyya daga ne, wato qaruwa da daxuwa,
kamar yadda maanar ta zo a cikin Alqurani [Hajj, 22:5;
Baqarah, 2:276; Rm, 30:39; Hqqah, 69:10]
Waxansu malamai sun ce daga fiilin , wato, ya qara,
ya daxa, ko kuma ya rena, kamar yadda ta zo a cikin
Alqurani [Isr, 17:24; Shuar, 26:18].

Maanar Kalmar Tarbiyya [2]


A taqaice, kalmar tarbiyya na nufin reno, da kulawa, da
ladabtarwa, da karantarwa, da kyautatawa, da xaukar
matakin gina qaramin yaro, kaxan-kaxan, har ya zama
cikakken mutum, a vangaren hankali da tunani, kuma ya
zamanto kammalalle, a wajen muamala da wayewa.
A Shariance, tarbiyya ta qunshi kyautata alamarin musulmi,
da inganta yanayinsa don ya zamanto cikakke, a vangaren
lafiyarsa, da hankalinsa, da aqidarsa, da ruhinsa, da
xabiunsa, da muamalarsa, da wayewarsa, ta hanya mafi
dacewa, kuma a bisa karantarwar addinin Musulunci

Hukuncin Tarbiyya
o Tarbiyyar `ya`ya a kan imani da ibada; da xabiu da
muamala; da kula da lafiyar jiki da hankali da tunani; da
tsarin zamantakewa, wajibi ne da Allah Ya xora a kan iyaye
da dangi, da malamai, da shugabanni, da sauran jamaa.
o Iyaye ne kan gaba

o

][Tahreem, 66:6


" :"." :"
o
][Muslim
o ] [Ibn

Hukuncin Tarbiyya
o:" :
" ][Baihaqi
o : :

" :

" :




" " : . :


"

][

Manufofin Tarbiyya a Musulunci


Tarbiyyar `ya`ya a Musulunci na da manufofi guda shida:

Qoqarin tabbatar da manufar halittar xan Adam;


Kai wa ga manyan xabiun girma da halayen qwarai;
Tattali da qintsi ga rayuwar duniya da lahira;
Koyar da hanyoyin dogaro da kai, da kishin addini, da
qoqarin jawo amfani ga alumma da tunquxe cuta gare ta;
Gina mafi alhairin alumma mumina; da
Tabbatar da tsarin gudanarwa da wayewa mafi havaka.

Wuraren da a ke Samun Tarbiyya


Malaman tarbiyya sun ce an fi samun tarbiyya a wurare
uku: (1) gida (2) makaranta (3) masallaci
][Bukhaari
" :


"

Wuraren da a ke Samun Tarbiyya


Makaranta na:
Gina alumma a bisa tsarin daidaito da rashin fifiko a cikin
rayuwa, ta yadda za a daidaita matsayin xalibai, ba tare da
fifiko a tsakaninsu ba, sai ta hanyar ilmi ko kyawun xabia.
Karantar da ilmi sahihi da gina kyawawan xabiu ga xalibai
Tattalin yara a kan kyakkyawan wakilcin da za su yi wa
alumma a kowane vangare na rayuwa

Wuraren da a ke Samun Tarbiyya


Masallaci na daga cikin manya-manyan wuraren da a ke
samun tarbiyya, kasancewar shi ne matattarar Musulmi a
zamanin Manzon Allah (tsira da amincin Allah su tabbata a
gare shi) da sahabbansa (Allah Ya yarda da su) da sauran
halifofi da sarakunan da suka biyo bayansu.
Ibn Taimiyyah ya ce:
."

Vangarorin Tarbiyya
Tarbiyyar `ya`ya na da vangarori guda bakwai:
Imani
Xabiu
Kula da jiki

Hankali
Tunani
Muamala da zamantakewa

Kiyaye banbancin jinsi

]Hanyoyin Koyar da Tarbiyya [1


Imaam Muslim ya ruwaito daga Muaawiyah ibnul Hakam
(RA) ya ce:


][Jumuah, :2
Qissa
][
][ ][

]Hanyoyin Koyar da Tarbiyya [2


Waazi

][
Gamsar da hankali
: ][Ahmad
Jirwaye ko Kandagarki
][Bukhari
][Bukhari
:
][Bukhari da Muslim

]Hanyoyin Koyar da Tarbiyya [3


Amfani da dama

Yabo da qarfafa gwiwa


: . :
][Muslim

][Bukhari
Nasiha da shiryarwa
- -







-







][Bukhari


.

]Muamala da Kura-kuran Yara [1


Kau da kai
:


][Kashful Astaar



Qwansare fuska


":

:

:






:
:


:



"


:

:

][Xabaraani

]Muamala da Kura-kuran Yara [2


Tsawatarwa
-




][Muslim


Hana abin da a ke yi


-


][Tirmidhi
Kauracewa
:
:





][Ibn Maajah




:


:

]Muamala da Kurakuran yara [3


Zargi


][Musnadush Shaamiyyeen



Ladabtarwa

Rataye bulala ko ajiye sanda

"
:



][Xabaraani

... :


][Ahmad


]Muamala da Kurakuran yara [4


Jan kunne






:



" : [Amalul Yaum wal


]Laylah

Duka daga shekara bakwai, amma ka da a wuce bulala


goma





][Abu Daawud


][Ahmad da Bukhari





][Bukhari




]Muamala da Kurakuran yara [5


Idan yaro ya nemi tsari da sunan Allah, a qyale shi




][Ibn Hibbaan


?Zai yiwu a wuce bulala goma




" :





:

An hana yin zagi ko tsinuwa

Qalubalen da ke fuskantar Tarbiyya


o Talauci
[1]
o Savani a tsakanin iyaye ko kuma rabuwar aure
o Saxaxowar munanan aqidu da hanyoyin vata

o Daawar kare `yancin mata, da kururuta haqqoqin yara


o Hulxa da mutanen banza da kangararrun yara da mutanen
da suka shahara da sharri, da lazimtar wuraren da ke vata
tarbiyya, kamar gidajen sinima ko wuraren kallon finafinai
da qwallon qafa

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

23

Qalubalen da ke fuskantar Tarbiyya


o Mummunar muamalar da [2]
iyaye ke nuna wa `ya`ya
o Kallon finafinan banza, waxanda ke vata tarbiyya
o Zaman banza da rashin aikin yi

o Sakaci da alamarin tarbiyya


o Mutuwar iyaye

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

24

You might also like