You are on page 1of 16

MUHIMMANCIN LOKACI

GA MATASHI MUSULMI
Dr. Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn
Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
+2348026499981 (abellodogarawa@gmail.com)

Matsayin Matasa [1]


o Musulunci na xaukar shekarun samartaka ko matasantaka a
matsayin lokaci mai tsada ga xan Adam.
o Shekarun samartaka na buqatar kyakkyawar saiti,
kasancewar marhala ce mai haxari: tashen balaga da
tsananin shaawa; jin kai da nuna isa; fisga, da bayyana
halin ko ta kife, da xabiar komai-ta-banjama-banjam;
saurin tasirantuwa ga abokai ko baqin abubuwa.
o Wannan ya sa Musulunci ya xauki matakan kyautata
alamuran matasa, da saita tunaninsu, da tabbatar masu da
matsayinsu.

Thursday, September 25, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Matsayin Matasa [2]


o Annabi Ibrahim [Anbiyaa, 21:51-73] Annabi Yusuf [Yuusuf,
12:21-29] Annabi Musa [Qasas, 28:12-28] Ashaabul Kahf
[Kahf, 18:13-21]

o A farkon Musulunci, mafi yawan sahabban da suka karvi


Musulunci kuma daga baya suka yi gwagwarmayar yaxa shi
da kare shi yan shekara qasa da arbain ne: Abubakar 37;
Umar 27; Uthmaan 34; Aliyyu 10; Xalha 14; Zubair 16;
Saad 17; Saeed 15; Abu Ubaydah 27; Abdur-Rahmaan 30.
o A taqaice, matasan farko a cikin wannan alumma sun ba da
gagarumar gudummuwa, kuma sun yi amfani da lokacinsu
yadda ya kamata.
Thursday, September 25, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Muhimmancin Lokaci [1]


o

Lokaci na daga abubuwa mafi tsada waxanda Allah


(SWT) Ya yi wa bayinSa kyautarsu: ba bu wata kasuwa da
a ke sayar da shi.

Lokaci ne farkon abin da a ke nema daga kowane


musulmi, kasancewar jihadi, da daawah, da karatun
Alqurani, da tsai da salla, da yin ziyara, da koyon karatu
da karantarwa duk suna buqatar lokaci.

Lokaci na da matsayin babba: ya fi zinare da azurfa,


kuma a na xaukar shi a matsayin rayuwa.

Thursday, September 25, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Muhimmancin Lokaci [2]


o

Allah (SWT) Ya goranta wa bayinSa niimar lokaci ,


kuma Ya sanya shi daga cikin ayoyinSa [Ibrhm, 14:3234; Nahl, 16:12; Isr, 17:12; Anm, 6:13; Fussilt,
41:37]

Allah (SWT) Ya rantse da lokaci [Asr, 103:1; Lail,


92:1-2; Fajr, 89:1-4; Duha, 93:1-2; Takwir, 81:17-18;
Muddathir, 74:33-34; Inshiqq, 84:16-17 ]

An sanya lokaci a matsayin dalili na tunani [Nuur, 24:44;


Furqn, 23:62]

Thursday, September 25, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

]Matsayin Lokaci a Musulunci [1


Shi ne rayuwa gaba xaya.
o :

o Lokaci na daga asalin niimomin da Allah Ya yi wa


]bayinSa [Ibrhm, 14:32-34
o

][Bukhari; Muslim

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Thursday, September 25, 2014

Matsayin Lokaci a Musulunci [2]


Masuliyya ce babba da za a yi hisabi kanta a ranar qiyama
:


o


[Tirmidhi]

o

An taallaqa nauoin ibada masu yawa ga lokaci: sallah,


zakkah, azumi, hajji, layya, zakatul fixri, shafa a kan huffi,
shayarwa, saki, iddah, kome, ciyarwa, bashi, jingina,
liyafar baqo, aqiqa, jinin alada, jinin haihuwa, da sauransu

Uwar dukiya ce, kuma jarin mumini.

: o
[Arsheef Multaqaa Ahlil Hadeeth]
Thursday, September 25, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Kevance-kevancen Lokaci
Saurin wucewa

o ***
Ba a sayar da shi.
o " : -
-
][Bayaadirul Amal
o Ba a qara shi, kuma idan ya wuce ba ya dawowa har abada.

o : :

] [Baihaqi: Mursal

" : :
][Qeematuz Zaman
o

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Thursday, September 25, 2014

Matasa tsakanin Jiya da Yau game da Lokaci







Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Thursday, September 25, 2014

Alaqar Matasa da Lokaci a Yau [1]


o Rashin manufa
o Gafala da rafkana, waxanda ke jawo zaman banza da
ayyukan vata lokaci
o Yanke qauna game da rayuwa da addini
o Dogon buri
o Karkacewar tunani da mantawa da lahira
o Lalacewar xabiu:

Vata alumma
Shaye-shaye
Aikata miyagun laifuffuka: sara-suka, sata, fyaxe, d.s
Yaxa nauoin alfasha

Thursday, September 25, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

10

Alaqar Matasa da Lokaci a Yau [2]


o Misali: A vangaren wiwi da dangoginsa, Najeriya ce ta
takwas a duniya, wajen yawan masu shaye-shaye.
o A nahiyar Afrika, qasar Ghana ce kawai ke gaban Najeriya.
Alqaluman NDLEA sun nuna cewa a 1996 kawai, fiye da
kashi 80% na mashaya yan shekara 16-30, kuma kashi
75% na waxanda aka tsare bisa laifin fasa qwaurin
kayayyakin da ke bugarwa yan shekara 16-45.
o A tsakanin 1990 2009, NDLEA ta kama mutum
2,794,733 da laifin shan wiwi da dangoginsa (maza 88%;
mata 12%).
Thursday, September 25, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

11

Alaqar Matasa da Lokaci a Yau [3]


o Jahohin Katsina, da Lagos, da Kano ne ke kan gaba wajen
masu shaye-shaye; ita kuma Jahar Edo na gaba wajen
safararsu.
o A 2008, an tabbatar da cewa a kowace rana ana shanye
kwalbar Benylin miliyan uku a cikin jahohin Kano da
Jigawa.

Thursday, September 25, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

12

Wajibin Matashi game da Lokaci [1]


Wajibi ne matashi ya san qimar lokaci, kuma ya yi amfani da
lokacin shi, yadda ya dace.
" : o
"
o

Wajibi ne matashi ya fahimci cewa laifi ne a tozarta lokaci,


kasancewar yin hakan, butulci ne ga Allah, kuma yana jawo
nadama a duniya da lahira.

Matashi ya fahimci cewa amfani da lokaci yadda ya kamata


alama ce ta alhairi, kamar yadda tozarta shi alama ce ta sharri

o
[Ahmad;
Tirmidhi]

Thursday, September 25, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

13

Amfani da Lokaci yadda Ya dace [1]


Raya shi cikin ayyukan xaa: aikata ayyukan farilla;
neman ilmi; zama da malamai da sauran mutanen kirki;
gyara tsakanin mutane da yin sulhu tsakanin masu
husuma; daawah; taxawwui; karatun Alqurani; zikiri;
sadar da zumunta; addua; d.s.

[Haakim; Baihaqi]




1)

2)

Neman halas don dogaro da kai da taimaka wa wasu


[Abu Dawud; Tirmidhi] o

Thursday, September 25, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

14

Amfani da Lokaci yadda Ya dace [2]


Tunani cikin halittar Allah da ayoyinSa
4) Kyautata ayyuka a kowane lokaci, ba tare da jinkirtawa ba
: o

[Arsheef Multaqaa Ahlil

Hadeeth]

: o
[Qeematuz Zaman]
3)

5)

Yin duk wani abu mai amfani, da ba bu nadama, duniya da


lahira, cikin aikata shi.

Thursday, September 25, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

15

Daga Qarshe
o " : " (
)


Haka nan, ya tuna cewa an ce:



Kuma wani daga cikin magabata ya ce:





16

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Thursday, September 25, 2014

You might also like