You are on page 1of 20

Cutar Ebola a

Mahangar Musulunci
Dr. Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn
Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
+2348026499981 (abellodogarawa@gmail.com)

Maanar Ebola

Ebola wata qwayar cuta ce (EVD) da ke haifar da


tsananin rashin lafiya ga wanda ya kamu da ita. Bincike
ya nuna cewa cutar na hallaka kusan 90% na waxanda
duk suka kamu da ita.
A tarihance, cutar Ebola ta bayyana ne a karo na farko a
shekarar 1976 a Nzara da ke qasar Zaire (Democratic
Republic of Congo a yanzu), da Yambuku, a qasar
Sudan.
Wani mutum ne ya fara kamuwa da ita bayan ya xauki
mushen wani Biri da ya mutu a sanadiyyar cutar, a gefen
rafin Ebola.

Thursday, August 7, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria

Nauoin Qwayar Cutar Ebola

A kimiyyance, Masana sun ce akwai qwayar cutar Ebola na


da naui guda biyar:
1)
2)
3)
4)
5)

Ebola virus (Zaire ebolavirus - EBOV)


Sudan virus (Sudan ebolavirus - SUDV)
Ta Forest virus (Ta Forest ebolavirus, formerly Cte dIvoire ebolavirus - TAFV)
Bundibugyo virus (Bundibugyo ebolavirus - BDBV).
Reston virus (Reston ebolavirus - RESTV)

Masana sun ce BDBV, EBOV, da SUDV ne ke sabbaba


yaxuwar cutar a Africa. Haka kuma sun ce nauoi huxu na
farko sun yi sanadiyyar mutuwar mutane da yawa, amma
zuwa yanzu ba wani bayani da ke nuna cewa Reston
ebolavirus da ke qasashen Philippines da China ya tava
sanadiyyar rashin lafiya ko mutuwa ga wani mutum.

Thursday, August 7, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria

Hanyoyin Yaxuwar Cutar Ebola

Haka kuma, bin diddigin tarihi na nuna cewa yin alaqa da


Jemagu (bats), da Birai (monkeys), da nauoin gwaggwon
Biri (chimpanzenes & gorillas), da Gada (antelope), da
Pakara (porcupines) waxanda suka kamu da cutar ko suka
mutu a sanadiyyarta ne suka ta jawo samuwar cutar Ebola a
tsakanin yan Adam. Tun daga 1994, an lura cewa nauoin
gwaggwon Biri ne ke yaxa EBOV da TAFV a Afrika
Yaxuwar cutar a tsakanin yan Adam na kasancewa ne ta
hanyar alaqar kai tsaye da wanda ke da ita; ko tava ruwa ko
damshin da ya fito daga jikinsa (jini, gumi, yawu, majina,
fitsari, bayan gida, maniyyi, amai, d.s); ko wajen hidimar
janaizarsa idan ya mutu; ko zama a wajen da cutar ta yaxu.
Thursday, August 7, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria

Alamomin Kamuwa da Cutar Ebola [1]

Bayannar cutar na xaukar kwana 8-10 (CDC, 2014).


Amma qungiyar WHO (2014) ta ce kwana 221.
Alamomin kamuwa da cutar na da matakai daban daban:
A

farkon lamari: zazzavi, ciwon kai, masassara, kasala, ciwon jiki

tsakiya: amai, gudawa, ciwon ciki mai tsanani, quqqurjewan


jiki, havo

Idan

yai qamari: bayan gida mai jini, makyarkyatar vangarorin


jiki, ciwon hanta ko qoda

Wani

lokaci: quraje, jan idi, mura mai jawo soyewar maqogwaro,


tari, shaquwa

Thursday, August 7, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria

Alamomin Kamuwa da Cutar Ebola [2]

Masana sun ce kafin a tantance cewa mutum ya kamu da


cutar Ebola ne, akwai buqatar a yi gwajin cututtuka irinsu:
malaria, typhoid fever, shigellosis, cholera, leptospirosis,
plague, rickettsiosis, relapsing fever, meningitis, hepatitis.
Idan an tabbatar da cewa ba bu xayansu, sai a tunkari
matsalar Ebola

Thursday, August 7, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria

Aukuwar Ebola daga 1976 2014 [1]


Year
1976
1976
1977
1979
1994
1994
1995
1996
1996
1996
1996
2000
2001 - 02
Thursday, August 7, 2014

Country
Sudan
DRC
DRC
Sudan
Cote d'Ivoire
Gabon
DRC
Gabon
South Africa (ex-Gabon)
Gabon
Garbon
Uganda
Congo
Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria

Cases
284
318
1
34
1
52
315
60
1
31
31
425
59

Deaths
151
280
1
22
0
31
254
45
1
21
21
224
44
7

Aukuwar Ebola daga 1976 2014 [2]


Year
2001 - 02
2003
2003
2004
2005
2007
2007
2008
2011
2012
2012
2012

Country
Gabon
Congo
Congo
Sudan
Congo
Uganda
DRC
DRC
Uganda
DRC
Uganda
Uganda

Cases
65
35
143
17
12
149
264
32
1
57
7
24

Deaths
53
29
128
7
10
37
187
14
1
29
4
17

WHO (2014)
Thursday, August 7, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria

Aukuwar Ebola daga 1976 2014 [3]

Guinea
301 confirmed cases (203 deaths).
Sierra Leone
368 confirmed cases (165 deaths).
Liberia
76 confirmed cases (54 deaths).
Nigeria
10 confirmed cases (4 deaths)

Total

755 confirmed cases


(424 deaths)

http://www.cdc.gov/vhf/ebola/outbreaks/guinea/index.html

Cutar Ebola Annoba ce

10


( . :
:

) . : :


..
. .4/38

Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria

Thursday, August 7, 2014

Matsayin Musulunci game da Annoba


Azaba ce daga Allah

][Bukhari

Ta na daga cikin alamomin qiyama





] [Bukhari

:

.

11

Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria

Thursday, August 7, 2014

Matsayin Musulunci game da Annoba


Savon Allah na jawo aukuwarta, da yaxuwarta a cikin
alumma


][Ibn Maajah; Haakim

Tana da magani, illa iyaka ba dole ne a fahimce shi ba a


yanzu
- - : " :

" .


" : " ] [Ahmad; Abu Daawud; Tirmidhi

][Ahmad

12

Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria

Thursday, August 7, 2014

]Matakan Kariya daga Cutar Ebola [1


Addua, da qanqan da kai ga Allah, da roqon Allah lafiya


] [Tirmidhi :

" ][Baihaqi
Yawaita sadaka
][Haakim

Yawaita wanka, da kyautata alwala, da tsaftace jiki, don


kore dauxa, da gusar da qwayoyin cuta da ke voye



: :


][Xabaraani
] [Bukhari; Muslim

13

Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria

Thursday, August 7, 2014

]Matakan Kariya daga Cutar Ebola [2


Yawaita wanke hannu, musamman bayan tashi daga barci,
da lokacin alwala, da wajen wankan janaba, da bayan wanke
najasa, da lokacin da a za ci abinci. Idan an sa sabulu ko
qasa, ya fi.

] [Bukhari; Muslim


] [Abu Daawud; Nasaai



] [Abu Daawud; Nasaai

"
:


[Ibnus ...
]Sunniy

14

Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria

Thursday, August 7, 2014

Matakan Kariya daga Cutar Ebola [3]

Tsaftace mavoyar cututtuka a jikin xan Adam, kamar hanci,


da kunne, da ido, da baki

[ Muslim]



[Muslim]


Rashin aikata abubuwan da ke yaxa qwayoyin cuta ta
hanyar iska (duk da cewa zuwa yanzu ba a fahimci cewa
cutar Ebola na iya yaxuwa ta hanyar iska ba), ko ta hanyar
fallatsa ko naso, ko a kamu da cutar a dalilin tava su.
[Abu
[ Muslim] Daawud]
[Bukhari; Muslim]
[ Bukhari]


:
[Muslim]

Thursday, August 7, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria

15

Matakan Kariya daga Cutar Ebola [4]


Rufe buxaxxun abubuwa da kife guga kafin a kwanta



[Bukhari]

Bin dokokin Allah dangane da abinci, da abin sha, da


muamala da dabbobi ko tsuntsaye

Thursday, August 7, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria

16

Muamala da Cutar Ebola idan ta Auku [1]


Haquri, tare da yaqinin cewa abin da Allah Ya hukunta ne
kawai zai auku


[Bukhari]

Tawakkali ga Allah, da neman waraka a wajen Shi




[Shuaraa, 80]

Kyakkyawan fata, da rashin xebe tsammani


[Yusuf, 87]

Thursday, August 7, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria

17

Muamala da Cutar Ebola idan ta Auku [2]


Ka da a shiga qasar da annoba ta aukawa, kuma wanda ke
ciki ka da ya fita

[Ahmad; Bukhari; Muslim]

Nisantar wajen da annoba ta aukawa


:

! :

Killace waxanda suka kamu da cutar a waje daban


[Muslim]

Thursday, August 7, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria

18

Muamala da Cutar Ebola idan ta Auku [3]


Ka da a cuxanya da masu cutar haka kawai ba tare da wata
kariya ba, ko da sunan jinya, ko janaza idan wanda ke da
cutar ya mutu
..
:
[Muslim] " :

Thursday, August 7, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria

19

Nasihohi

A guji yaxa jita-jita


Nisantar abin da ba a tabbacin cewa yana magani: wanka da
ruwan gishiri
Hattara da siyasar duniya game da cutar Ebola: me ya sa a ke
samunta a Africa kawai, alhali Turawa sun fi muamala da Birai? Me
ya sa a ka yayata lamarinta a yanzu bayan kuwa an san da ita tun
1976? Me ya sa a ka hana Najeriya da Guinea maganin da a ka ce an
sarrafa, amma a ka yi amfani da shi a Atlanta ga yan qasar Amurka
Dr. Kent Brantly da maaikaciyar lafiyar da suka kamu da cutar a
Liberia, da xan qasar Spain, shugaban majamia Miguel Pajares a
Madrid? Ko dai Turawa suka qirqiri cutar kuma suka qirqiri
maganinta, kamar computer virus?

Thursday, August 7, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria

20

You might also like