You are on page 1of 47

DARUSSA DAGA AYA TA

29 ZUWA TA 39 CIKIN
SURATUL ISRAI
Dr. Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn
Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
+2348026499981 (abellodogarawa@gmail.com)

]Gabatarwa [1
o " : " " "
" - [ -
.]641/
o " :
" [ .]2712/
: "" "" ..
.

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014

]Gabatarwa [2


][Israa, 17:29-39
Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014



][29, 30

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014

Rowa ko Almubazzaranci? [1]


Musulunci ya kwaxaitar da mabiyansa a kan ciyar da
dukiyarsu don samar da amfani ga kawunansu da alumma
[Baqarah, 254]
o




[Baqarah, 267]


[Aal Imraan, 92]
o

Amma kuma ya sharxanta cewa ciyarwar ta kuvuta daga


abubuwa guda biyu: (i) rashin rowa da qunqunce hannu;
(ii) rashin wuce iyaka da almubazzaranci

Tsaka-tsaki wajen ciyar da dukiya na daga siffofin muminai


o
[Furqaan, 67]

Sunday, July 13, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Rowa ko Almubazzaranci? [2]


Allah (TWT) Ya zargi marowata, da waxanda ke xora
mutane a kan xabiar rowa
o

[Nisaa, 36-


37]

[Hadeed, 23-24]


o Alqurani ya bayyana cewa rowa sharri ne ga waxanda ke
yinta

o
[Aal Imraan, 180]
o

Sunday, July 13, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

]Rowa ko Almubazzaranci? [3
Rowa alama ce ta butulcewa falalar Allah da niimarSa
o


][Nisaa, 37
o





][Taubah, 75-77
o Alqurani ya bayyana munin sakamakon marowata, kuma
ya bayyana kyawun sakamakon masu ciyarwa

][Layl, 8-9

o
][Hashr, 9
o

o

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014

]Rowa ko Almubazzaranci? [4
Manzon Allah (SAW) ya tsawatar game da rowa, kuma ya
bayyana rowa a matsayin xaya daga cikin abubuwan da ke
halakarwa. Shi ya sa ya ke neman tsarin Allah daga rowa

o
][Bukhari

o ][Muslim
.


:

. :

][Xabaraani

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014

Rowa ko Almubazzaranci? [5]


Kamar yadda aka hana rowa, haka kuma aka hana wuce
iyaka wajen amfani da dukiya hatta a wajen cin abinci ko
ba da Zakkah
o

[Aaraaf]




[Anaam, 141]

An bayyana cewa masu almubazzaranci yan uwa ne ga


shaixan
o

[Israa, 26-

27]

Sunday, July 13, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

]Rowa ko Almubazzaranci? [6
Manzon Allah (SAW) ya bayyana matsayin Musulunci
game da rowa da wuce iyaka ko almubazzaranci wajen
amfani da dukiya
o
][Nasaai



o - - " :

][Bukhari
:

o - " :-

[Ad-

]Durrul Manthuur

10

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014

]Rowa ko Almubazzaranci? [7

Almubazzaranci naui ne na tozarta dukiya, kuma shisshigi


ne da zarce iyaka cikin dukiyar Allah
o : ] [Bukhari
- - :
:
][Bukhari

o Almubazzaranci ba ya shiga cikin dukiyar da aka ciyar
wajen yi wa Allah xaa, da taimakon addini
o " : . :


" . " : .
" : " :
" "
o

11

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014

Rowa ko Almubazzaranci? [8]


o

A taqaice, dukiya dai ta Allah ce: za a tambayi bawa game


da yadda ya tara ta, da yadda ya kashe ta.

Wajibin kowane Musulmi shi ne ya nisanci rowa da


almubazzaranci.
: - - - -
o

:

[Tirmidhi]

o

Sunday, July 13, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

12

][31

13

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014

]Kariyar da a ka ba Yaya [1
)Kashe yaya a lokacin jahiliyyah na da dalilai biyu: (i
talauci wanda ke sa a kashe yaya maza da mata; (ii) jin
kunya, wanda ke sa a kashe yaya mata
o

][Nahl, 151


o *






][Nahl, 58-59

o Yana daga mafi girman zunubi


o :

" :




" ][Bukhari

o

14

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014

Kariyar da a ka ba Yaya [2]


o

Shin tsarin iyali ko hana xaukar ciki ya shiga cikin hukuncin


kashe yaya?

Sunday, July 13, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

15


[32]

Sunday, July 13, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

16

Kariyar da Musulunci ya ba Rayuwa [1]


o

Zina na daga nauoin alfasha mafi girma, kuma hanya ce


mummuna.

Manzon Allah (SAW) ya kasance yana karvar mubayaa bisa


sharaxin ba za a yi zina ba, kasancewar zina na daga cikin
abubuwan da ke jawo wa alumma nauoin cututtuka, da
halaka
o
[Bukhari]


[Ibn Maajah]

[Haakim] o

Sunday, July 13, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

17

]Dalilan Yaxuwar Zina [1

(1

(2
(3
(4

(5
(6
(7
(8
(9
(10
(11
18




( )






Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014

]Dalilan Yaxuwar Zina [2

(12

(13
(14
(15

(16
(17
(18
(19
(20
(21
(22
19

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014

]Illolin Zina [1

(1
(2
(3
(4
(5
(6
(7
(8
(9
(10
(11
(12
20













Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014

]Illolin Zina [2
***
***
***
***

21

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014

][33

22

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014

Haxarin Kashe rai [1]


o Allah (TWT) Ya haramta taaddanci ga rai, kuma Ya

bayyana irin narkon da ke tattare da kashe rai, da gangan,


ba bisa haqqi ba

o




[Nisaa, 4:93]
o Haka kuma ya sharanta qisasi ga kisan ganganci, don

rayuwa ta samu kariya


o



[Baqarah, 2:179]

o A ranar qiyama kuma, da shariar jini za a fara

[Bukhari; Muslim] o
Sunday, July 13, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

23

]Haxarin Kashe rai [2


o Ba kawai an hana kisa ba, har ma abin da zai kai ga yin kisa,
o
o
o
o

an hana



][Bukhari; Muslim
][Ahmad; Bukhari da Muslim

][Tirmidhi

o Hatta kashe kai, ba a yarda ba





][Bukhari da Muslim
24

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014

Haxarin Kashe rai [3]


o Ba da kariya da tsaro ga rai na daga siffofin muminai

[Furqaan, 68-69]


o Kashe rai ba bisa haqqi ba na daga dalilan shiga wuta
o
[Tirmidhi :

Saheeh]
o Gushewar duniya da tarwatsewarta ne ya fi sauqi a wajen

Allah a kan kashe Musulmi (haka kawai)

[Tirmidhi : Saheeh] o
Sunday, July 13, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

25

Haxarin Kashe rai [4]


o Alfarmar mumini a wajen Allah ta fi alfarmar Kaabah

!




o

:

[Baihaqi a

cikin Shuubul Eemaan : Hasan Silsilah Saheehah]


o Allah na gafarta ko wa ne irin zunubi, kuma Ya qyale wanda

ya aikata, ba tare da azaba ba a qiyama, ban da laifin kisan


kai

[Abu

Daawud; Nasaai: Saheeh Saheeh Abi Daawud]


o

[Bukhari]



Sunday, July 13, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

26

]Haxarin Kashe rai [5


o Kashe rai ba bisa dalili ba na hana a karvi aikin mutum

o
" ,


: " : " :

, ,


][Saheehut Targheeb
o Allah na gafarta ko wa ne irin zunubi, kuma Ya qyale wanda

ya aikata, ba tare da azaba ba a qiyama, ban da laifin kisan


kai

[Abu



o
]Daawud; Nasaai: Saheeh Saheeh Abi Daawud
o
][Bukhari




27

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014

Haxarin Kashe rai [6]


o Ko da wanda ya kashe Musulmi da gangan ya tuba, a ranar

qiyama akwai alamari a tsakaninsu



o
!
! :
":



{ :

]Nasaai : Saheeh[ "}


o Ba kawai wanda ya yi kisa ba, har wanda ya yi umurni da
kashe wani, ko ya taimaka ta ko wa ce irin hanya wajen
kashe Musulmi da gangan (ba tare da dalili na Shariah ba),
na cikin matsala a ranar qiyama

Sunday, July 13, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

28

]Haxarin Kashe rai [7

! :

: !
;[Ibn Abi Shaybah

]Xabaraani : Hasan
o
][Saheehut Targheeb

o
[]Ibn Asaakir : Hasan - Aliyu Hasan Al-Halabi
o Kai ko da mutum bai taimaka wajen kashe Musulmi ba, ya
tsaya kallo kawai, ba tare da qoqarin hanawa ba, yana cikin
haxari, kasancewar laanar Allah (SWT) na sauka a wurin

29

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014

]Haxarin Kashe rai [8


o


: .
)

30

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014

]Me a ka Togace daga Haramcin Kisa? [1



:

: : :

:




" :

"


][Ahmad; Tirmidhi; Nasaai

][Maaidah, 5:33


31

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014



[34] ...

32

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014

Kariyar da Musulunci ya ba Maraya [1]


o

Maraici abu ne da ke samun yara, a dalilin mutuwar


iyayensu, musamman mahaifi, a lokacin da yaran ba su kai
matsayin da za su kula da kansu ba. A Shariance, maraya
shi ne wanda ya rasa Uba a lokacin da ya ke qarami. Da
zaran ya balaga, ba a kiransa maraya.

Musulunci ya girmama alamarin marayu kuma ya ba su


kulawa da kariya ta musamman.

Ayoyin Alqurani ashirin da biyu (22) ne suka zo da


ambaton marayu don bayyana tausayawar Allah da
LuxufinSa gare su; da haqqoqinsu a cikin alumma; da
haqqoqin da suka shafi dukiyar da iyayensu suka bari.

Sunday, July 13, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

33

Kariyar da Musulunci ya ba Maraya [2]


o

Haka kuma ingantattun Hadisai masu tarin yawa sun yi


magana a kan marayu, da irin haqqoqin da su ke da shi a
cikin alumma, da muhimmancin kulawa da su, da falalar da
ke cikin xaukar nauyinsu.

Allah (SWT) Ya hana a zalunci maraya ko a nuna masa fin


qarfi
o
[Dhuh, 9]

o Ya tsawatar game da cin dukiyar marayu bisa zalunci, da
tunkuxe su daga haqqinsu
o
[Nisaa,

4:10]

[Maauun, 107:2]

Sunday, July 13, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

34

Kariyar da Musulunci ya ba Maraya [3]


Ya yi umurni da yin tsuwurwurin dukiyarsu bisa adalci don
ta havaka
o


[ Baqarah, :220]

...




[Anaam, :152]
o Ya yi umurni da a kyautata masu, a ciyar da dukiya wajen
xaukar nauyinsu [Baqarah, 2:177, 215; Nisaa, 36], kuma Ya
yi kyakkyawar yabo ga waxanda ke ciyar da dukiyarsu ga
marayu don neman yardarSa [Insaan, 8-9]
o Allah Ya yi umurni da adalci, da ba da cikakkiyar kulawa
ga marayu [Nisaa, 127], kuma Ya zargi waxanda ba su
mutunta marayu ko ba su kyautata masu [Fajr, 17]
o

Sunday, July 13, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

35

Kariyar da Musulunci ya ba Maraya [4]


Manzon Allah (SAW) ya bayyana cewa kulawa da marayu
da xaukar xawainiyarsu, naui ne na jihadi
: o
[Bukhari da Muslim]
o

Ya bayyana cewa dukiyar da a ke taimaka wa marayu da ita


na samun albarka


o





[Bukhari; Muslim]
o

Sunday, July 13, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

36

Kariyar da Musulunci ya ba Maraya [4]


Tausaya wa marayu da ciyar da su na jawo taushin zuciya.

: o

[Xabaraani]
o

Waxanda ke kula da marayu, da xaukar nauyinsu, da yin


masu tarbiyya, na tare da Manzo (SAW) cikin Aljanna
o

[Bukhari]




o An lamunce Aljannah ga wanda ya xauki nauyin maraya har
ya girma
o
[Ahmad]
o

Sunday, July 13, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

37

[34] ...

Sunday, July 13, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

38

Cika Alqawari
Cika alqawari na daga xabiun masu imani da kawo gyara a
cikin alumma [Baqarah, 177; Raad, 20], kamar yadda sava
alqawari ya kasance xaya daga alamomin munafukai.
[Muslim]
: o
o Tun farkon alamari, umurni game da kiyaye alqawari na
daga ginshiqan daawar Manzon Allah (SAW)
: : " : o
:


[Muslim]
o

Sunday, July 13, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

39

Cika Alqawari
o

Manzon Allah (SAW) ya bayyana cewa masu cika alqawai


su ne zavavvu a cikin mutane
[Ahmad; Bazzaar] o

Manzon Allah (SAW) ya lamunce Aljanna ga wanda ke cika


alqawari


:

o

Yana daga fuskokin rashin kiyaye alqawari: rashin cika wa


Allah alqawarin bauta maSa da yin xaa gare Shi; da rashin
kiyaye haqqoqin Manzon Allah (SAW); da rashin kiyaye
haqqoqin iya; da maaura; da abokai

Sunday, July 13, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

40

Cika Alqawari
Rashin cika alqawarin Allah da ManzonSa shi ne mafi muni,
kuma mafi haxari

... o


][Ibn Maajah; Haakim
o

41

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014

][35

42

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014

Cika Mudu da Sikeli

o
o

43

][Muxaffifeen, 1-3
...

[Ibn

]Maajah; Haakim
" : :



:
][Bukhari

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014

][36

44

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014

][37

45

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014

[38]

Sunday, July 13, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

46

][39

47

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria

Sunday, July 13, 2014

You might also like