You are on page 1of 23

MUHIMMANCIN DOGARO

DA KAI GA MAI DA’AWAH

Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmān


Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jami’ar Ahmadu Bello, Zaria
+2348026499981 (abellodogarawa@gmail.com)

Rabi’ul Awwal 5, 1431 (February 19, 2010)


Shimfixa
 Fiye da mutane biliyan 1.2 ne a duniya su ke rayuwa a cikin
matsanancin talauci
 Kusan mutane 30,000 ke mutuwa a kowace rana
 Nijeriya ita ce ta ashirin (20th) a jerin qasashen da suka fi fama
da talauci a duniya, kasancewar matsalar talauci ta kai kusan
75% a qasar
 A shekarar 2008, tsohon Gwabnan CBN, Farfesa Soludo ya
bayyana cewa fiye da 70% na mutanen da ke rayuwa a jihohin
Jigawa, da Kebbi, da Kogi, da Bauchi, da Kwara, da Yobe, da
Zamfara, da Gombe, da Sokoto, da kuma Adamawa suna
rayuwa a kan qasa da $1 a kowace rana, ko kuma N4000 a
kowane wata.
 Wannan yana nuna cewa talauci ya yi qatutu a arewacin
Nijeriya
Saturday, June 12, 2010 Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria 2
Matsalar Talauci
 Talauci ba abin so ba ne, kuma ba a yin tutiya ko
qafafa da shi, ballantana ya zamanto abin alfahari.
 Talauci na da haxari mai yawan gaske a kan aqida,
da xabi’a, da mu’amala, da kuma tunanin mutane.
 Talauci na xaya daga cikin manya-manyan dalilan
tavarvarewar tarbiyya da kuma yaxuwar munanan
xabi’u da ayyukan alfasha, kamar sata da zina da
kisan rai a cikin al’umma.
 Talauci da jahilci su ne makamai mafi haxari da
azzalumai ke amfani da su wajen danne al’umma
Saturday, June 12, 2010 Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria 3
Talauci da Wadata a Musulunci
 Musulunci na kallon talauci a matsayin musiba, wadda ke auka wa mutane,
da ya kamata a nemi tsarin Allah (Mai girma da xaukaka) daga gare ta, kuma
a yaqe ta, saboda mummunar tasirinta a kan addinin mutane, da rayuwarsu.
 Tsananin talauci nau’i ne na uquba da a ke yi wa mutane domin su dawo
zuwa ga hanyar Allah [Nahl, 16:112; Saba’, 34:15-16].
 Dukiya aba ce mai kyau, wadda aka halicci mutum da xabi’ar sonta
[Aadiyaat, 100:8; da Fajr, 89:20].
 Dukiya jigon taimako ne ga addini da rayuwa [Ahmad], kuma mutuwa wajen
qoqarin tsare dukiya ta halal nau’i ne na shahada [Ahmad; Bukhari].
 Wadata hanya ce ta qarfafa wa bayin Allah gwiwar yin kyawawan ayyuka
[A’araaf, 7:96].
 Wadata bayan talauci baiwa ce da Allah Ya ke yi wa bayinSa domin su qara
himmatuwa wajen bauta maSa [Quraish,106:4].
 Musulunci ya kwaxaitar da mabiyansa su riqa yin addu’ar neman wadata,
kuma ma, yana daga alamar son mutum a yi masa addu’ar Allah Ya azurta
shi da dukiya mai yawa, kuma mai albarka [Bukhari da Muslim].
Saturday, June 12, 2010 Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria 4
Dogaro da Kai a Musulunci
 Tunatar da Musulmi game da yalwar qasa da muhimmancin yin fafutuka a
cikinta wajen neman na kai [Mulk, 67:15; A’arāf, 7:10]
 Yabo ga waxanda ke haxa ibada da neman arziqi [Nūr, 24:37-38; Jumu’ah,
62:10]
 Gwama umurni game da bauta da kuma neman arziqi [Ankabūt; 29:17]
 Fafutukar neman na kai nau’i ne na jihadi kuma alama ce ta tawakkali ga Allah
[Muslim; Tirmidhi]
 Yin aiki domin a tsare mutunci sadaka ne, kuma hanya ce ta ba da sadaka.
 Kwaxaitarwa game da noma da kiwo da kasuwanci da sauran sana’o’in hannu
 Rashin yarda da duk abin da aka samu ta hanyar vagas ko yaudara, da duk abin
da aka mallaka ta hanyar haram
 Haramta barace-barace, da maula, da cutar mutane
 Haramta sadaka ga waxanda ba su cancanta ba

Saturday, June 12, 2010 Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria 5


Manufar Dogaro da Kai
Sauqaqa cuta Gusar da Qiyayya da Qyashi
Adalci

Addini
Dukiya
Hankali
Rayuwa Mutunci da Nasaba

Kariya da Ci gaba
Saturday, June 12, 2010 Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria 6
Buqatun Mai Da’awah

Buqatu

Dukiyar Qārun Rayuwar Nūh Haqurin Ayyūb

Xawainiyar kai da iyali Ilmi da ilmantarwa Juriyar da’awah


Sayen littafai Yaxa da’awah Jure wa cutarwa
Taimaka wa al’umma Yawaita lada Canjin yanayi

Saturday, June 12, 2010 Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria 7


Hanyoyin Samar da Buqatun Mai Da’awah

Dogaro da wasu Maula da Bara da Bambaxanci

Haquri da kuma kamewa


daga abin hannun mutane

Haxa Da’awah da Sana’a

Saturday, June 12, 2010 Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria 8


 Dogaro da Wasu


 Za a iya faxin gaskiya a cikin Da’awah idan waxansu mutane ne
ko qungiyoyi ke xaukar nauyin da’awar?
 Za a iya haquri da wulaqanci ko qarancin abin da a ke samu, ko
kuwa za a riqa xan xiba daga xan abin da mutane suka tara?

Saturday, June 12, 2010 Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria 9


 Haquri da Kamewa

 Zai yiwu a yi da’awah ba dawa?

Saturday, June 12, 2010 Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria 10


 Roqo da Maula
 Haxarin karvar abin hannun mutane ba bisa son ransu
ba:

 Raba mutane da abin hannunsu ta hanyar naci:


 Aibin amfani da hanyar zamba ko kushe don kai wa ga


biyan buqata:

Saturday, June 12, 2010 Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria 11


 Roqo da Maula
 Haxari, da kuma halin qasqanci da mai maula ke ciki :

 Mummunar makomar mai maula idan bai tuba ba:


Saturday, June 12, 2010 Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria 12


 Roqo da Maula
 Yabo ga waxanda ke kamewa daga roqo ko maula, da
kuma lamunce masu shiga aljanna a ranar qiyama:

Saturday, June 12, 2010 Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria 13


 Haxa Da’awah da Sana’a

Saturday, June 12, 2010 Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria 14


 Haxa Da’awah da Sana’a

Saturday, June 12, 2010 Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria 15


Sana’o’in Magabata

Saturday, June 12, 2010 Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria 16


Saturday, June 12, 2010 Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria 17


Saturday, June 12, 2010 Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria 18


Wace Sana’a?

Sana’ar Hannu
Saye da Sayarwa

Aikin Albashi Noma da Kiwo

Saturday, June 12, 2010 Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria 19


Tsara manufa
Dalilan Nasara a Sana’a
Tara Jari da yin amfani da shi
Credit

Yin sana’ar da aka qware


Me Za a Yi?
Amfani da lokaci yadda ya dace

Bambance kai daga sana’a

Tsuwurwuri, da tattara bayanai da lissafi

Qanā’a
Saturday, June 12, 2010 Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria 20
Ladubban Dogaro da Kai
Tabbatar da manufar Khilāfah
Tsarkake niyya

Bibiyar Halāl Nisantar Harām

Kyautata Sana’a
Kiyaye dokokin Shari’ah

Saturday, June 12, 2010 Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria 21


Shubuhohi da Jawabi A Kansu
 Girmamawa a cikin al’umma zai hana shiga cikin sana’a
 Annabawa da Manzonni da kuma Sahabbai sun yi

 Rashin sabo da, ko kuma rashin iya sana’ar a zo a gani


 Annabawa sun yi kiwo, kuma Ka’ab ibn Ujrah ya shayar da
raquman Bayahude
 Zai shafi karantarwa
 Magabata sun rufe karatu don yin noma saboda falalar Zakkah;
haka nan Al-Layth ya rufe karatu
 Babu wanda zai iya ci gaba da karantarwa idan ban yi ba
 Addini na Allah ne, kuma kowa zai mutu, shi kuma addini zai ci
gaba ko da wane da wane sun mutu
 Ana xaukar nauyi na, don haka, ba ni buqatar yin sana’a
 Akwai rashin `yanci, kuma akwai yiwuwar a tava dukiyar wasu

Saturday, June 12, 2010 Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria 22


Naxewa

 Da’awar da babu Dawa za a yi Dawa kuma ba za a Dawo ba

Saturday, June 12, 2010 Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria 23

You might also like