You are on page 1of 19

Haqqoqin Maqwaftaka a Musulunci

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn


Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
08026499981 (abellodogarawa@gmail.com)
?Wa ne ne Maqwafci
o
.


: o









.
: o
][Saheehul Adabil Mufrad
: o
.... .
: : : : o
: :

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 2
]Maqwafci a cikin Alqurani da Hadisi [1
o Allah (TWT) Ya yi umarni da kyautata wa maqwafci

o





} ] [Nisaa, 36 {" :
} " ][Ibn Katheer
{ .
o Manzon Allah (SAW) ya kasance yana yin wasiyya game da
maqwafci, kuma yana yin ishara game da girman
haqqoqinsa
o ] [Xabaraani
][Bukhari, Muslim

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 3
]Maqwafci a cikin Alqurani da Hadisi [2
o Tun farkon daawah, Manzon Allah (SAW) ya kasance yana
umurni da kyautata wa maqwafci

o : " :
[Bukhari] "...



o Manzon Allah (SAW) ya sanya kyautata wa maqwafci daga
dalilan zama Musulmi na gaskiya




o




][Ibn Maajah

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 4
Maqwafci a cikin Alqurani da Hadisi [3]
o Haka kuma, Manzon Allah (SAW) ya sanya kyautata wa
makwafci, da girmama shi, da rashin cutar da shi a
matsayin alama ta imani da Allah da ranar Lahira
[ Bukhari, Muslim]
o

[ Bukhari, Muslim]
[Bukhari, Muslim]
o Bayan wannan, Manzon Allah (SAW) ya sanya rashin
kuvutar maqwafci daga sharrin maqwafcinsa, ko rashin
kyautata masa a matsayin alama ta rashin imani.
:
: o

[ Bukhari, Muslim]
[Xabaraani]
Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 5
Maqwafci a cikin Alqurani da Hadisi [4]
o Ban da wannan, Manzon Allah (SAW) ya bayyana cewa
wanda maqwafcinsa bai kuvuta daga sharrinsa ba, ba zai
shiga aljanna ba.
[Muslim]
o

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 6
Haqqoqin Maqwaftaka
o Maqwabci na da haqqoqi shida (6) a kan maqwabcinsa:
1) Kyautatawa a gare shi
2) Rashin cutar da shi (ta hanyar magana ko aiki), ko cin
mutuncinsa, ko vata wani abu da ya mallaka, ko tona
asirinsa, ko leqen asirinsa
3) Girmama shi, gwargwadon yadda Sharia ta ce
4) Taimaka masa gwargwadon hali, da biyan buqatunsa, da
zama dalilin tabbatuwar alhairi gare shi
5) Haquri da shi, da kyautata zato gare shi
6) Kiyaye masa haqqoqin da Shariah ta gindaya a tsakanin
mutane
Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 7
]Faidodin kiyaye Haqqoqin Maqwaftaka [1
1) Alamar cikar Musulunci
][Ibn Maajah
o :
2) Alama ce ta alhairin mutum
[Ahmad,





o
]Tirmidhi, Haakim
3) Dalilin gane an kyautata ko an munana


o





" :
" ][Ahmad

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 8
]Faidodin kiyaye Haqqoqin Maqwaftaka [2
4) Kyautata wa makwafci, da yin haquri da cutarwarsa na
)jawo soyayyar Allah da ManzonSa (SAW
o
: ] [Xabaraani



][Ahmad

5) Dalilin shiga aljanna


o

(( ))
)) ][Ahmad (( :
Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 9
]Faidodin kiyaye Haqqoqin Maqwaftaka [3
6) Samun albarkar rayuwa


o
][Ahmad; Saheehul Jaami

7) Samun yabo da kyakkyawan ambato, da gafarar Allah

: o
][Ahmad
)8) Aiki da wasiccin Manzon Allah (SAW
o ] [Xabaraani
][Bukhari, Muslim

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 10
Alamomin Sakaci da Haqqoqin Maqwafci [1]
1) Hassada gare shi
2) Izgila da wulaqanta shi
3) Qoqarin gano kurakuran shi
4) Farin ciki game da tuva-tuven shi
5) Nisantar da mutane daga gare shi
6) Taaddanci ga haqqoqinsa
7) Rashin ilmantar da yaya game da haqqoqin maqwafci
8) Haintar maqwafci da cin amanarsa game da iyalinsa ko
dukiyarsa

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 11
Alamomin Sakaci da Haqqoqin Maqwafci [2]
9) Rafkana daga taimaka wa maqwafci da abinci
10) Qarancin kyauta a tsakanin maqwafta
11) Hana wa maqwafci damar amfani da abin da a ka
mallaka, alhali yana da buqata
12) Rashin gayyata
13) Qarancin nasiha a tsakanin maqwafta
14) Yawan savani da husuma
15) Qauracewa juna da gaba a tsakanin maqwafta
16) Rashin zaven maqwafci na qwarai
17) Rashin haquri da yafewa

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 12
]Haxarin Sakaci da Haqqoqin Maqwafci [1
1) Narko game da wuta


o
(( )) ][Ahmad
2) Tsinuwa




o






][Ahmad, Al-Adabul Mufrad, Abu Daawud
3) Faxawa cikin waxanda Manzon Allah (SAW) ya nemi
tsari a kansu
][Haakim o
Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 13
]Haxarin Sakaci da Haqqoqin Maqwafci [2
4) Rivanya zunubin taaddanci
o : :
: :

" : :
" : " : : "
" :
] [Ahmad :
: : " " : :
: : : " " :

" " ][Bukhari, Muslim
5) Husuma a Lahira
][Ahmad, Xabaraani
o
Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 14
]Abubuwan Lura wajen Maqwaftaka [1
1) Roqon Allah dacewa da maqwafci na kiriki, kasancewa hakan
na daga walwalar rayuwa
][Ahmad


:
o
2) Neman tsari daga mugun makwafci, kasancewar yana daga
dalilan talauci, da quncin rayuwa, kamar yadda Manzon Allah
(SAW) ya kasance yana yi.

] [Haakim o


:
:
] [Xabaraani
][Ahmad

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 15
Abubuwan Lura wajen Maqwaftaka [2]


:
3) Fifita maqwafci a kan waninsa wajen sayar da qaddarori
[Ibn Maajah]

o
4) Idan za a yi wa maqwafta kyauta, a fara da wanda ya fi kusa
"

":
:
o
[Bukhari]
5) Ka da a raina xan abin da za a ba maqwafci
[Bukhari, Muslim]
o

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 16
]Abubuwan Lura wajen Maqwaftaka [3
6) Karantar da maqwafci, da yin daawah a gare shi na daga
mafi girman kyautatawar da za a yi wa maqwafci

o



"
7) Maqwafci ko da ba Musulmi ba ne, ana kiyaye haqqoqin
maqwabtaka gare shi
o :
. : ! :
][Al-Adabul Mufrad

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 17
]Abubuwan Lura wajen Maqwaftaka [4
8) Ko da maqwafci bai kiyaye haqqoqin da ke kansa ba, ka da
xaya maqwafcin ya biye masa

o - - :
: ".

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 18
Daga Qarshe



o








][Ibn Maajah
o

][Saheehul Jaami

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 19

You might also like