Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria 08026499981; 08032989042 (abellodogarawa@gmail.com) Muujiza Mafi Girma [1] o Alqurani shi ne mafi girman muujizar da a ka ba Manzon Allah (saw), kuma shi ne aya mafi bayyana wadda a ka qarfafi Manzancin shi da ita. o Lokacin da Quraishawa suka ce: [Anbiyaa, 5]; kuma suka ce: ; sai Allah
(twt) Ya ce masu: *
[ Ankabuut, 50-51]. o Alqurani ya kevanta da abubuwa masu yawa waxanda ba a sansu ba, kuma ba a tava jin su ba, amma kuma sun dace da da, da yanzu, da nan gaba.
Saturday, September 26, 2015
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 2 Muujiza Mafi Girma [2] o Alqurani littafi ne da ya qunshi shiriya, da haske, da rahama, da waraka. o Yana qunshe da labarin alummomin da suka gabace mu, da abubuwan da za su zo a bayanmu, da hukunce-hukuncen da ke tsakaninmu. o Alqurani bayani ne na gaskiya, wanda ya qunshi hikima, da waazi, da hujjoji mabayyana, da ambato na dindindin, kuma shi ne mafi kyawun zance wanda ba bu irin shi [Nahl, 89; Isr, 9; Yunus, 57; Zumar, 23].
Saturday, September 26, 2015
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 3 ]Muujiza Mafi Girma [3 o Littafi ne da ya yi wa kan shi shaidar asali.
o
][Yuunus, 37
o Ya tabbatar da muujizar kan shi, kuma ya qalubalanci wanda ke da shakku ko kokwanto game da shi.
o
] [Israa, 88
][Huud, 13
] [Yunus, 37-38
*
][Baqarah, 23-24
Saturday, September 26, 2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 4 Muujiza Mafi Girma [4] o Littafi ne da bai qunshi tukka da warwara ba, kuma varna ba ta shigo ma shi ta kowace fuska. [ Nis, 4:82]
o [Fussilat, 42]
Saturday, September 26, 2015
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 5 Matsayin Alqurani [1] o Alqurani na da gefe biyu: gefenshi xaya na hannun Allah, xaya gefen na hannun mutane, kuma ba za a vata ba, matuqar an yi riqo da shi o [Bazzaar] o Shi ne babban abin da Manzon Allah (saw) ya yi wasicci game da shi : : o : : . : [Bukhari] ""
Saturday, September 26, 2015
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 6 ]Matsayin Alqurani [2 o Alqurni na xaga darajar maabotan shi o ] [Muslim ( : ) : ( ) : o Jagorantar da Alqurani na kai mutum Aljanna o
][Ibn Hibbaan o Masu karantar da Alqurani na daga mafi alhairin mutane o ][Bukhari
Saturday, September 26, 2015
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 7 ]Muamala da Alqurani [1 o : . o : .
o : .
o : "
". o : .
Saturday, September 26, 2015
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 8 ]Muamala da Alqurani [2 o : ... ... ... ... ... ... ... ...
Saturday, September 26, 2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 9 Alaqar Alqurani da Sunnah [1] o Fahimtar Alqurani, da yin aiki da shi ba zai yiwu ba, har sai an karanta Sunnar Manzon Allah (SAW) kuma an xabbaqata, kasancewar ita ce ke bayyana maanonin ayoyin Alqurani.
[ Nahl, 44]
o [Nahl, 64]
o Sunnah na yin bayani game da Alqurani ta hanyoyi uku:
1) Qarfafa hukunci 2) Bayyana abin da hukunci ya qunsa (bayani game da maanar da lafazi ke nufi; bayani ga dunqulallen hukunci; ko qayyade sakakken hukunci; ko keve gamammen hukunci) 3) Zuwa da abin da Alqurani bai zo da shi ba, kasancewar ita ma wahayi ce daga Allah. Saturday, September 26, 2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 10 Alaqar Alqurani da Sunnah [2] o Allah (TWT) Ya yi umurni da yin xaa ga Manzon Allah (SAW), da mai da shi abin koyi, da riqo da abin da ya zo da shi; kuma Ya bayyana cewa xaa ga Manzon Allah (SAW) xaa ce gare Shi, alama ce ta imani, kuma dalili ne na shiga aljanna, da samun rahama o Haka kuma, Allah (TWT) Ya tabbatar da cewa rashin yin xaa ga Manzon Allah (SAW) na jawo lalacewar ayyuka, da fitinar duniya, da azabar lahira [Anfaal, 20; Taghaabun, 12; Ahzaab, 21; Hashr, 7; Nisaa, 80; Nuur, 54; Aal Imraan, 132; Ahzaab, 36; Aal Imraan, 3:31; Muhammad, 33; Nisaa, 14 ; Nuur, 63]
Saturday, September 26, 2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 11
Amfanin Riqo da Sunnah [1] o Manzon Allah (SAW) ya yi umurni da a yi riqo da Sunnarsa, kamar yadda za a yi riqo da Alqurani [Abu Daawud]
o o [Bukhari] o Ya bayyana cewa riqo da Sunnarsa shi ne hanyar kuvuta daga savani a tsakanin Musulmi o
[Tirmidhi]
Saturday, September 26, 2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 12
]Amfanin Riqo da Sunnah [2 o Haka kuma, Manzon Allah (SAW) ya tabbatar da cewa riqo da Sunnah magani ne na rarrabuwa cikin addini, da gurvacewar aqida.
o : :
][Tirmidhi
o Riqo da Sunnah na ba da kariya daga vata da halaka ][Maalik
:
o
] [Ibn Maajah
][Ahmad; Ibn Hibbaan Saturday, September 26, 2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 13 Amfanin Riqo da Sunnah [3] o Ba a kuvuta daga hanyoyin shaixan da munanan aqidu sai ta hanyar riqo da Sunnah :
:
o
" : " "
: [Bazzaar] o Ta hanyar Sunnah ce kawai za a iya fahimtar bidia da musibarta da sharrinta.
Saturday, September 26, 2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 14
]Amfanin Riqo da Sunnah [4 o Magabata sun yi maganganu da yawa game da wajibcin riqo da Sunnah don samun kariya ga aqida, da tabbatuwa a kan shiriya
o ..." : "... o : o : o : o :
Saturday, September 26, 2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 15 Riqo da Alqurani da Sunnah bisa Fahimtar Salaf o Riqo da Alqurani da Sunnah, da xabbaqa su yadda ya dace don kuvuta daga ruxanin gurvatattun aqidu na buqatar sanin yadda magabata na qwarai ( ) suka fahimci nassosin, da yadda suka yi muamala da su. o Ibn Faaris a , da Ibn Manzuur a , da Ibnul Atheer a , da wasunsu sun bayyana cewa kalmar a harshen larabci na nufin magabaci o A Sharance, Abdul Azeez As-Seeliy a cikin ya ce: o
Saturday, September 26, 2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 16
]Me ya sa za a bi Fahimtar Salaf? [1 )1 Su ne farkon Musulunci ][Taubah, 100
o
1) Su ne mafi alhairin mutane ] [Bukhari da Muslim o " :
" : " : " : " ][Silsilah Saheehah " :
Saturday, September 26, 2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 17
]Me ya sa za a bi Fahimtar Salaf? [2 3) Hanyarsu ita ce daidai, fahimtarsu ita ce gaskiya, kuma manhajinsu shi ne mafi alhairi.
o
] [Nisaa, 4:117
] [Baqarah, 2:137
] [Yuusuf, 11:108 ][Fath, :26
Saturday, September 26, 2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 18
Me ya sa za a bi Fahimtar Salaf? [3] 4) Manzon Allah (SAW) ya yi umarni da riqo da Sunnarsu, da bin hanyarsu, da rashin sava masu
o [Tirmidhi
da Abu Dawud] 5) Manzon Allah (SAW) ya bayyana cewa hanyarsu ce kawai za ta kuvutar da mai binta daga wuta :
o [Tirmidhi]
:
Saturday, September 26, 2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 19
Maganganun Magabata game da bin Hanyar Salaf o Al-Auzaaiy ya ce: o ] [Al-Aajurriy
][Baihaqi a Madkhal o Umar ibn Abdil Azeez ya yi wa wani mutum wasiyya: o
:
Saturday, September 26, 2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 20 Maganganun Magabata game da bin Hanyar Salaf o Imam Maalik ya ce: o
o Huzaifah (RA) ya ce: o
o Ibn Abi Zaid Al-Qairawaaniy ya ce: o o Ibn Hajar Al-Asqalaaniy ya ce: o ][Fathul Baariy Saturday, September 26, 2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 21 Magabata game da bin Hanyar Salaf o Ke nan, riqo da Alqurani da Sunnah savanin fahimtar magabata na illa. o Don haka, lallai ne ko wa ne Musulmi ya yi qoqarin riqo da Alqurani da Sunnah bias fahimtar magabata
Saturday, September 26, 2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 22
Daga Qarshe o Daga qarshe, Musulmi su yi qoqarin amfani da sahihan maaunai na Shariah wajen fahimtar Alqurani da Sunnah. : o
o Haka kuma, lallai xaliban ilmi su himmatu wajen sanin yadda magabata suka yi muamala da nassosi don su xora alumma a kan daidai. o / /
Saturday, September 26, 2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 23