You are on page 1of 17

Mutuwa da abin da ke Cikinta

Dr. Ahmad Bello Dogarawa


Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
+2348026499981 [abellodogarawa@gmail.com]
Muqaddima [1]
Allah (TWT) Ya qaddara wa mutum zama a gidaje uku: (i)
gidan duniya; (ii) gidan barzahu; da (iii) gidan lahira.
Kowane gida na da abubuwan da suka kevance shi, da
hukunce-hukuncen da suka shafe shi.
Duniya gida ne mai rushewa; inuwa ce mai gushewa;
rayuwa ce mai yankewa; kuma jin daxi ne mai ruxarwa.
[Aal Imraan, 185] o
Lahira gida ne matabbaci; wajen zama ne na dawwama;
rayuwa ce ta haqiqa, ta dindindin, wadda ba bu gushewa.

[] o
A tsakanin gidan duniya da lahira akwai gidan barzahu: ba
a zama cikinsa sai an bar duniya, kuma a na isa lahira, an
bar gidan barzahu.
Thursday, July 7, 2015 Dr. A. B. Dogarawa - ABU, Zaria 2
Muqaddima [2]
Rayuwa cikin wannan duniyar na da iyakantaccen lokaci.
Lokacin na zuwa, mutuwa ce za ta biyo baya.
Mutuwa ita ce matakin farko na zuwa lahira, kuma babu
makawa za a mutu.
Kowa zai mutu ban da Allah (SWT):
Ba wani rai face sai ya xanxani mutuwa.
[Aal Imraan, 185; Anbiyaa, 34-35; Ankabuut, 57] o
[Zumar, 30-31] o
[Anbiyaa, 34]
o
Ba mai kuvuce wa mutuwa, kuma ba mai voye mata; duk in da mutum ya shiga sai ta tar
da shi.
[Jumuah, 8] o
o

[Nisaa, 78]
Thursday, July 7, 2015 Dr. A. B. Dogarawa - ABU, Zaria 3
]Muqaddima [3
Za ai ta mutuwa har sai duniyar ta qare gaba xayanta, in ban
da fuskar Allah.

][Rahmaan, 26-27 o

][Qasas, 88 o
][Bukhari

Kowane rai na da iyakantaccen lokacin da zai mutu, kuma ba


zai mutu ba sai lokacin ya yi.
][Aal Imraan, 145
o












o
][Zumar, 42
][Anaam, 60
o

Thursday, July 7, 2015 Dr. A. B. Dogarawa - ABU, Zaria 4


]Muqaddima [4
Ba wanda ya san lokacin mutuwarsa, ko wajen da zai mutu,
sai dai Allah.
][Luqmaan, 34 o

][Aal Imraan, 154

o
: ][Ahmad :

Idan lokacin ya zo, Malaikan mutuwa da mataimakansa za


su xauki rai da iznin Allah, ba tare da qarin lokaci ko ragi
ba.
][Munaafiquun, 10-11



o

][Aaraaf, 34

o

][Anaam, 61
o
][Sajdah, 11
o
Thursday, July 7, 2015 Dr. A. B. Dogarawa - ABU, Zaria 5
Musibar Mutuwa da Raxaxinta [1]
Mutuwa babbar musiba ce, wadda ke yanke jin daxi.
[Maaidah, 106]
o


Mutuwa na yanke jin daxi
[Tirmidhi da Nasaai]
Mutuwa na da firgitarwar gaske
[Muslim]


[Shaddaad ibn Aus: Ibn Abid Dunyaa]
Mutuwa na da raxaxin gaske.
[Qaaf, 19]

o
Thursday, July 7, 2015 Dr. A. B. Dogarawa - ABU, Zaria 6
]Musibar Mutuwa da Raxaxinta [2
Tare da cewa raxaxin mutuwa ya fi ga kafirai, muminai
ma kan xanxana shi, gwargwadon yadda Allah Ya so.







o

][Anaam, 93
][Ahmad; Bukhari
Amma mumini na samun sauqin raxaxin saboda busharar
malaiku gare shi














][Fussilaat, 30-32
.
][Tirmidhi
Thursday, July 7, 2015 Dr. A. B. Dogarawa - ABU, Zaria 7
Bayan Mutuwa [1]
Da zarar an mutu, shi ke nan, ba dawowa cikin wannan
duniya har abada. Kafirai da mujirimai za su yi burin a
jinkirta masu, don su dawo duniya, su aikata ayyukan
alhairi, amma ba hali.













o
[Muuminn, 99-100]
Qabari ne masaukin farko bayan mutuwa. Cikinsa za a
rufe mamaci bayan wanka da salla.
Za a bar mutum cikin qabarinsa don ya ci gaba da
rayuwa a barzahu, har zuwa ranar qiyama.
[Muuminuun, 100] o

Thursday, July 7, 2015 Dr. A. B. Dogarawa - ABU, Zaria 8


]Bayan Mutuwa [2
Rayuwar qabari na tattare da qunci, ko da ya ke a haqqin
wasu, ba bu qunci sai dai kewa.
][Ahmad
Qabari wuri ne mai firgitarwa da tsoratarwa, kuma wuri ne
mai tsananin duhu
] [Tirmidhi
][Bukhari da Muslim
Qabari wuri na azaba da niima: ko dai ya zamanto ramin
aljanna ko ramin wuta
"
" ":






.



.










Thursday, July 7, 2015 Dr. A. B. Dogarawa - ABU, Zaria 9
]Bayan Mutuwa [3
Dangane da niimar qabari da azabarsa:













[Ahmad da Abu








]Daawud























][Ahmad

Thursday, July 7, 2015 Dr. A. B. Dogarawa - ABU, Zaria 10
]Halayen Mutane a cikin Qabari [1
Mutane sun kasu gida biyar dangane da rayuwa a barzahu:
Annabawa da Manzonni, waxanda ke da matsayi da
daraja mafi qololuwa
][Abu Daawud
o
o Shahidai, sannan waxanda suka mutu wajen ribaxi, da
wanda ya mutu a daren Jumaa ko ranar Jumaa.
o : :
. ][Nasaai
o
][Ibn Maajah
o [Ahmad,
]Tirmidhi
Thursday, July 7, 2015 Dr. A. B. Dogarawa - ABU, Zaria 11
Halayen Mutane a cikin Qabari [2]
Wanda zai sha niima a cikin qabari ko da zai haxu da
fitina da tambayar malaiku
)

:
[Ahmad] ( :
Wanda za a yi wa azaba na wani lokaci saboda
zunubansa, sannan a sassauta ma shi daga baya
Wanda za a yi wa azaba duk tsawon rayuwar barzahu
har qiyama ta tsaya, kamar kafirai da munafukai

Thursday, July 7, 2015 Dr. A. B. Dogarawa - ABU, Zaria 12


Rayuwa a Barzahu
A na bijiro wa mamaci mazauninsa na lahira sau biyu a
kowace rana a cikin qabari

:
][Bukhari da Muslim
Za a yi tambaya a qabari game da Allah, da Manzo, da
addini
:
[Bukhari] ...
An so idan an kammala rufe mamaci a roqa masa
tabbatuwa a lokacin tambayar qabari

:

Thursday, July 7, 2015
][Abu Daawud
Dr. A. B. Dogarawa - ABU, Zaria 13
]Tattali don Rayuwar Barzahu [1
Imani da ayyukan alhairi








o

][Ibrahim, 52
o : :
: :
: : .

][Ahmad da Abu Daawud
Adduar neman tsari daga azabar qabari, kamar yadda
Manzon Allah (SAW) ya yi umurni da a yi
:
][
Thursday, July 7, 2015 Dr. A. B. Dogarawa - ABU, Zaria 14
Tattali don Rayuwar Barzahu [2]
Nisantar abubuwan da ke jawo azabar qabari
Sakaci wajen tsarki, ko annamimanci

[Bukhari da Muslim]
Barin wasiccin a yi kuka ko kuma qin hanawa kafin mutuwa alhali a na zaton za a yi

[Bukhari da Muslim]
Karanta suratul Mulk, da hardace
[Haakim]
Kyautata tarbiyyar `ya`ya don dacewa da adduarsu
: - -
[Muslim]
Halartar janaiza, da cin halal, da tuna qabari, da ziyarar
maqabarta, na taimaka wa kwaxaitar da ayyukan qwarai
Thursday, July 7, 2015 Dr. A. B. Dogarawa - ABU, Zaria 15
Daga Qarshe

Thursday, July 7, 2015 Dr. A. B. Dogarawa - ABU, Zaria 16


Daga Qarshe

Thursday, July 7, 2015 Dr. A. B. Dogarawa - ABU, Zaria 17

You might also like