You are on page 1of 18

DOGARO DA KAI NA

DAGA XABIUN MUSULMI

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn


Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
+2348026499981 (abellodogarawa@gmail.com)
Buqatun Musulmi Mai Daawah

Buqatu

Dukiyar Qrun Rayuwar Nh Haqurin Ayyb

Xawainiyar kai da iyali Ilmi da ilmantarwa Juriyar daawah


Sayen littafai Yaxa daawah Jure wa cutarwa
Taimaka wa alumma Yawaita lada Canjin yanayi

Thursday, December 25, 2014 Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria 2


Hanyoyin Samar da Buqatun Mai Daawah

1 2
Dogaro da wasu Bara, roqo, maula
ko bambaxanci

3 4
Haquri, da kamewa Haxa daawah
da neman na kai

Thursday, December 25, 2014 Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria 3


Dogaro da Wasu?
Abdullah ibnul Mubaarak ya xauki nauyin Hammaad ibn
Salamah, da Hammaad ibn Zaid, da Sufyaan Ath-Thauriy,
da Sufyaan ibn Uyainah, da Fudail ibn Iyadh.
Al-Layth ya taimaka wa Maalik ibn Anas
Za a iya faxin gaskiya a cikin Daawah idan waxansu
mutane ne ko qungiyoyi ke xaukar nauyin daawar?
Za a iya haquri da wulaqanci ko qarancin abin da a ke
samu, ko kuwa za a riqa xiba daga xan abin da mutane
suka tara?

Thursday, December 25, 2014 Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria 4


?Haquri da Kamewa daga abin hannun mutane
( ) .

( )
?Amma, zai yiwu a yi daawah ba dawa
:
. : . : . : .
.
. : .

Thursday, December 25, 2014 Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria 5


?Bara ko roqo ko maula da bambaxanci
Haxarin karvar abin hannun mutane ba bisa son ransu ba:

()
Aibin yin zamba ko kushe don kai wa ga biyan buqata:
()

Halin qasqanci da mai maula ke ciki :


( )
Mummunar makomar mai maula idan bai tuba ba:

()

Thursday, December 25, 2014 Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria 6


Haxa Daawah da neman na kai

()
: ( )

()

()

" : "

Thursday, December 25, 2014 Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria 7


]Zaburarwa a kan neman na Kai [1
Tunatar da Musulmi game da yalwar qasa da
muhimmancin yin fafutuka a cikinta wajen neman na kai.
[Mulk,



[Aarf,
] 67:15
]7:10
Yabo ga waxanda ke haxa ibada da neman arziqi



















] [Nr, 24:37-38

][Jumuah, 62:10

Thursday, December 25, 2014 Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria 8


Zaburarwa a kan neman na Kai [2]
Gwama umurni game da bauta da kuma neman arziqi
[Ankabt; 29:17]

Fafutukar neman na kai naui ne na jihadi, kuma alama ce
ta tawakkali ga Allah [Muslim; Tirmidhi]
Yin aiki domin tsare mutunci sadaka ne.
Kwaxaitarwa game da noma da kiwo da kasuwanci da
sauran sanaoin hannu
Rashin yarda da duk abin da aka samu ta hanyar vagas ko
yaudara, da duk abin da aka mallaka ta hanyar haram
Haramta barace-barace, da maula, da cutar mutane.
Thursday, December 25, 2014 Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria 9
Hanyoyin Neman na Kai

Sanaar Hannu
Saye da Sayarwa

Aikin Albashi Noma da Kiwo

Thursday, December 25, 2014 Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria 10


Ladubban Dogaro da kai

Tabbatar da manufar Khilfah


Tsarkake niyya

Bibiyar Hall Nisantar Harm

Kyautata Sanaa
Kiyaye dokokin Shariah

Thursday, December 25, 2014 Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria 11


AlQurani ga me da Halas da Haram
Ayoyin Alqurani dangane da cin halas
[ ... ]168 :


] 172 : [










... [ ... ]4 :


[[267 :
Ayoyin Alqurani dangane da cin haram
... [ ]29 :



] 278 : [




[ ]1 :




[ ]275 :

[[10 :

Thursday, December 25, 2014 Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria 12


Hadisai ga me da Halas da Haram
Wasu Hadisai game da neman halas da nisantar haram

() :
( )

()
:
()








Thursday, December 25, 2014 Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria 13


]Qaidodin Halas da Haram [1
Allah (twt) ne ke da haqqin halastawa da haramtawa






[ [116 :

[ ]29 :
[[59 :
Abin da Allah Ya halasta shi ne halas, abin da Ya haramta
shi ne haram
" :



-
-


" .
[ ]64 : .

"

Thursday, December 25, 2014 Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria 14


]Qaidodin Halas da Haram [2
Halas a bayyane ya ke, haka kuma haram a bayyane ya ke
-
-






























"


Haram a cikin muamaloli shi ne kaxan, halas ya fi yawa.
Dangane da haram, Allah (swt) Ya ce:
[. Dangane da haram kuwa, sai Ya ce:]119 :
[ ...]168 : . Bisa wannan dalili, Malamai
. sun samar da qaidar da ke cewa:
Thursday, December 25, 2014 Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria 15
Dalilan Nasara a wajen Neman na Kai
Tsara manufa

Tara Jari da yin amfani da shi


Credit

Yin sanaar da aka qware


Abubuwan Lura
Amfani da lokaci yadda ya dace

Bambance kai daga sanaa

Tsuwurwuri, da tattara bayanai da lissafi

Qana
Thursday, December 25, 2014 Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria 16
Shubuhohi da Jawabi a Kansu
Girmamawa a cikin alumma zai hana shiga cikin sanaa:
Annabawa da Manzonni da kuma Sahabbai sun yi
Rashin iya sanaar a zo a gani: Annabawa sun yi kiwo, kuma
Kaab ibn Ujrah ya shayar da raquman Bayahude
Zai shafi karantarwa: Magabata sun rufe karatu don yin
noma saboda falalar Zakkah
Babu wanda zai iya ci gaba da karantarwa idan ban yi ba:
Addini zai ci gaba ko wane da wane sun mutu
Ba ni buqatar yin sanaa don ana xaukar nauyi na: Akwai
rashin `yanci, kuma akwai yiwuwar a tava dukiyar wasu
Thursday, December 25, 2014 Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria 17
Daga Qarshe

: !

( )
()

Daawar da ba Dawa za a yi Dawa kuma ba za a Dawo ba

Thursday, December 25, 2014 Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria 18

You might also like