You are on page 1of 27

Sadaka da Zakatul Fixr

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn


Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
+2348026499981 (abellodogarawa@gmail.com)
Maanar Sadaka

: ":

Alqurani da Hadisi sun yi amfani da lafazin sadaqa bisa


maana guda uku:
Zakkar wajibi
Zakatul Fixri
Sadaka ta taxawwui (nafila)

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 2
Maanar Sadaka
Zaktul Fixr ita ce zakkar da a ke fitarwa a qarshen watan
Ramadan. Hausawa kan kira ta da suna zakkar fidda kai ko
zakkar kono. Zakatul fixri wajibi ne.
Manzon Allah (SAW) ne ya wajabta fitar da sai xaya na
nauoin abinci ita a qarshen watan azumi a kan kowane
Musulmi; yaro ko babba, mace ko namiji, mai yanci ko
bawa. Maigida zai fitar wa waxanda ke qarqashinsa
- - " : - -


[Bukhari; Muslim;
Baihaqi; Daara Quxniy]

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 3
Maanar Sadaka
Hikimar wannan zakka ta haxa da tsarkake mai azumi daga
kurakuren da ya yi a lokacin da ya ke azumi, da kuma samar da
abinci ga miskinai. Don haka ne ba a ba da ita sai ga miskinai
kaxai.

[Abu Daawud; Ibn Maajah]
Ana fitar da zakkar fixri a ranar idi, kafin a fita zuwa salla; sai

in mutum bai san da wajibcinta ba har sai bayan kammala


sallar idi, ko kuma bai samu labarin ganin wata ba, sai daga
baya, ko kuma ya nemi wanda zai ba zakkar a kan lokaci, amma
ya rasa.
[Abu
Daawud; Ibn Maajah]
Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 4
Maanar Sadaka
Za a iya fitar da ita kafin salla da kwana xaya ko biyu
- : - - : " " : " - "


An so a tattarata wuri xaya sannan a raba wa waxanda
suka cancanta, kamar yadda Imam Bukhari ya ruwaito
cewa Manzon Allah (SAW) ya wakilta Abu Hurairah (RA)
a kan tattara zakkar fixri. Haka kuma, Abdullah ibn
Umar (RA) ya kasance yana ba da zakkar fixrinsa ga
waxanda shugaba ya wakilta su domin karva da rarrabawa.

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 5
Sadaka a Cikin Alqurani


] [Aal Imraan







[.]31:
[ ....]195:

[.]254:

[.]267:









[]16:
Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 6
]Matsayin Sadaka [1
Sadaka za ta yi alfahari ga sauran ayyuka
" : : " [

].
Abin da mutum ya ba da daga dukiyarsa shi ne kawai na
shi
:
[ .]272:
: : . { : } [
].

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 7
]Matsayin Sadaka [2
Ana ninnika lada ga wanda ya ciyar da dukiyarsa
[.]18:






















[]245:
Ana kai wa ga matakin nagarta
[ .]92:

Idan sadaka ta haxu da sallar dare da halartar janaiza,


{ } : . { : }

: . { : } : :
{ } [ ].

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 8
]Matsayin Sadaka [3
Shiga Aljanna ta kevantacciyar qofa
:

} :
: { :
} [ ].
Idan mai ciyar da dukiyarsa Malamai ne, yana daga mafi

falalar masauki a wajen Allah


:
[Tirmidhi; Ibn Maajah] ..
Ciyar da dukiya na daga abin da a ke yin ma gibxa

:
][Bukhari; Muslim
Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 9
Amfanin Sadaka a Duniya [1]
Dalili ne na gaskiyar bawa kuma alama ce ta imani
]Muslim[

Tana tsarkake dukiya



[Ahmad;

Nasaai; Ibn Maajah]


Tana daga mafi falalar ayyuka

[Baihaqi; Ibn Abid Dunyaa]

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 10
]Amfanin Sadaka a Duniya [1
Bice fushin Allah
][Xabaraani

Kankare zunubi
] [Saheehut Targheeb

][Bukhari; Muslim


Tana tunkuxe balai

] [Haakim ( :
:
) [ ]

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 11
]Amfanin Sadaka a Duniya [2
Qaruwar arziqi
] [Bukhari; Muslim

: :
][Bukhari; Muslim ][Muslim
Taushin zuciya
][Ahmad

Tana haifar da qaruwa ga dukiya


! ][Bukhari; Muslim

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 12
Amfanin Sadaka a Duniya [3]
Maganin cututtukan jiki
[Abu Daawud; Xabaraaniy]

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 13
Amfanin Sadaka a Lahira [1]
Tunkuxe azabar qabari
[Xabaraani; Saheehut Targheeb] !

Kariya daga wuta

[Bukhari; Muslim]

: ! :


[Bukhari] )) ((
Inuwa a lahira
[Ahma; Ibn Hibbaan]

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 14
]Amfanin Sadaka a Lahira [2
Shiga inuwar Allah a Lahira
][Bukhari; Muslim

][Xabaraani
Dalilin samun sauqi a wajen hisabi ranar qiyama


][

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 15
]Abubuwan Lura wajen Sadaka [1
)1 Ba da sadaka a voye ya fi a bayyana











][Baqarah, 271
][Xabaraani

)2 Ana fara ciyar da dukiya ne a kan iyali; kuma sadakar da a


ka ba yan uwa da makusanta ta fi wadda a ka ba mutanen
nesa
:

][Muslim
;[Ahmad
] Nasaai ][Ahmad; Abu Daawud
Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 16
Abubuwan Lura wajen Sadaka [2]
3) Yawaita sadaka na kiyaye mutum daga rowa da qunqunce
hannu
[Bazzaar; Xabaraani]

4) Daidaito da tsakatsaki wajen sadaka ya fi alhairi


[Furqaan, 67]

5) Sadakar da aka ba da a cikin qoshin lafiya ta fi wadda aka
yi wasiccin a ba da bayan mutuwa



[Bukhari; Muslim] :

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 17
]Abubuwan Lura wajen Sadaka [3
)6 Wanda ya ba da daga xan abin da ya ke da shi da bai taka kara
ya karya ba, ya fi lada
[Abu
" : " " :
] Daawud ! : ! " :
" ][Nasaai

)7 Komai qanqantar abin da za a ba da, ya fi a qi ba da wa
:

! ] [Nasaai
: .
" [Tirmidhi; Ibn
" :


]Khuzaimah
Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 18
Abubuwan Lura wajen Sadaka [4]
An so a ba da sadaka ga mutanen kirki
An so a yawaita sadaka a cikin watan Ramadan

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 19
]Wanda ba shi da abin yin Sadaka fa? [1
Kamewa daga cutar da mutane
: : " : " : ".

: " : " . : :
" " . : :
" "[Bukhari; Muslim] .
Murmushi, umurni da kyakkyawa da hani da mummuna,
shiryar da vatacce, da sauransu













][Tirmidhi; Saheehut Targheeb
Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 20
]Wanda ba shi da abin yin Sadaka fa? [2
Zikiri, taimakon gajiyayyu, da sauransu
" . :

" : :


][Ibn Hibbaan

][Muslim
Kare wa mutane haqqinsu
: ][

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 21
Wanda ba shi da abin yin Sadaka fa? [3]
Jinkirta wa wanda ke cikin qunci wajen biyan bashi

[Ahmad; Ibn Maajah]


Yi wa kai hisabi, da tunanin Lahira, da nadama a kan zunubai
[]

" :
Sulhu da yin gyara tsakanin mutane
[Saheehut Targheeb]

Sakin fuska ga Musulmi


[Tirmidhi]

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 22
Wanda ba shi da abin yin Sadaka fa? [4]
Yin shukar da dabba ta ci
[Bukhari]

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 23
]Maganganun Salaf game da Sadaka [1
" : :

:





: ".

" :
! ! !".
" :

!".
" :

!".
" : !.

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 24
]Maganganun Salaf game da Sadaka [2
" : !
!".
- :-

. )1 : )2
)3 )4 )5
. )1 : )2
)3 )4 )5 .

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 25
]Abubuwan da ke vata Sadaka [1
Rashin ikhlasi




Gori




Rashin tsarkin abin da aka yi sadaka da shi


][Baqarah, 267
":
"

][Tirmidhi

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 26
Daga Qarshe

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 27

You might also like