Professional Documents
Culture Documents
QIRQIRA KO QADDARA?
Sunday, October 20, 2013 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 5
]Qirqira ko Qaddara? [1
o Manzon Allah (SAW) ya bayyana cewa idan
alumma ta aikata abubuwa biyar, za ta samu
sakamako guda biyar:
o
][Ibn Maajah; Haakim
Sunday, October 20, 2013 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 6
]Qirqira ko Qaddara? [2
o Haka kuma, Manzon Allah (SAW) ya bayyana cewa
idan alumma ta yi watsi da alamuran addini, ta
koma ga harkar duniya, qasqanci zai same ta:
o
][Abu Daawud
:
o
:
:
: [Ahmad; Abu
]Daawud
Sunday, October 20, 2013 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 7
]Qirqira ko Qaddara? [3
o Ke nan, idan alumma ta canza, za ta ga canji,
kamar yadda ya faru ga mutanen Sabai, da wasu
alummomi:
o
.
.
][Saba, 15-18
o
][Anfaal, 53
Sunday, October 20, 2013 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 8
]Qirqira ko Qaddara? [4
o Abul Baqaa Ar-Randiy ya ce a cikin waqarsa:
o
o
o
Sunday, October 20, 2013 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 9
Me ke Faruwa a cikinmu? [1]
1) Watsi da Shariar Allah, da aukawa cikin nauoin
savon Allah
2) Tsananin son duniya, da qin mutuwa
3) Tawayar zuciya, wadda ta haifar da talaucin zuci,
da barace-barace, da roqo, da maula, da
banbaxanci, da zaman banza
4) Jahilci, da qarancin fahimtar addini da rayuwa
5) Sakaci game da tarbiyya, wanda ya jawo rushewar
tsarin aure, yawan shaye-shaye, da sauransu
Sunday, October 20, 2013 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 10
Me ke Faruwa a cikinmu? [2]
6) Raunin jagoranci na gari
7) Haincin da wasu daga cikin Musulmai ke yi wa
alummar Musulmai
8) Rarrabuwa, da rashin haxin kai
9) Sakaci game da daawah da saita fahimtar matasa
10) Watsi da tarihi da qin bin hanyar magabata, kamar
yadda Mahmud Ghunaim ya ce, a cikin waqarsa:
...
...
Sunday, October 20, 2013 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 11
Mafita [1]
1) Dawowa ga addinin Allah, ta hanyar riqo da
sahihiyar aqidar Musulunci bisa karantarwar
Alqurani da Sunnah, kamar yadda magabata suka
fahimta
2) Xabbaqa abubuwan da tauhidi ke lazimtawa,
musamman abin da ya shafi
3) Tuba ga Allah, da kyautata alaqa da Shi
4) Fahimtar sahihin tarihin Musulunci, da
gwagwarmayarsa, da wayewarsa, da yadda
magabata na qwarai suka yi muamala da addini
Sunday, October 20, 2013 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 12
Mafita [2]
5) Xaukar matakin samar da haxin kai na gaskiya a
tsakanin Musulmai
6) Fahimtar karantarwar Musulunci game da
makircin Kafirai ga Musulmai
7) Kyautata lamarin tarbiyya da kula da haqqoqin
masu haqqi
8) Xaukar matakan gyara kai, da gyaran cikin gida
9) Inganta ilmi da yaqi da talauciBa da muhimmanci
ga abubuwan da ke da muhimmanci
Sunday, October 20, 2013 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 13
Mafita [2]
10) Samar da ingantaccen tsarin ci gaba, da xabbaqa
shi a aikace
11) Addua, da rashin yanke qauna
Sunday, October 20, 2013 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 14