You are on page 1of 15

]77 :[

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn


Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
+2348026499981 (abellodogarawa@gmail.com)
]Gabatarwa [1
[ .]77 :



" :







" []77 :

"

o " :


"

o " :
" o" :

"


o" :

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 2
Gabatarwa [2]
Dukiya aba ce mai kyau, wadda aka halicci mutum da
xabiar sonta.
[Aadiyaat, 100:8]
[ Fajr, 89:20]
Dukiya jigon taimako ne ga addini da rayuwa [Ahmad],

kuma mutuwa wajen qoqarin tsare dukiya ta halal naui ne


na shahada [Ahmad; Bukhari].
Wadata hanya ce ta qarfafa wa bayin Allah gwiwar yin
kyawawan ayyuka.









[Aaraaf, 7:96]

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 3
Gabatarwa [3]
Wadata bayan talauci baiwa ce da Allah ke yi wa bayin
Shi domin su qara himmatuwa wajen bauta ma Shi.


.



[Quraish,106:3-4]
Musulunci ya kwaxaitar da mabiyansa su riqa yin adduar
neman wadata.
Haka kuma, yana daga alamar son mutum a yi ma shi
adduar Allah Ya azurta shi da dukiya mai yawa, kuma
mai albarka [Bukhari da Muslim].

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 4
]Zaburar da Mutane ga neman na Kai [1
Tunatar da Musulmi game da yalwar qasa da
muhimmancin yin fafutuka a cikinta wajen neman na kai.
[Mulk,



[Aarf,
] 67:15
]7:10
Yabo ga waxanda ke haxa ibada da neman arziqi



















] [Nr, 24:37-38

][Jumuah, 62:10

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 5
Zaburar da Mutane ga neman na Kai [2]
Gwama umurni game da bauta da kuma neman arziqi
[Ankabt; 29:17]
Fafutukar neman na kai naui ne na jihadi, kuma alama ce
ta tawakkali ga Allah [Muslim; Tirmidhi]
Yin aiki domin tsare mutunci sadaka ne.
Kwaxaitarwa game da noma da kiwo da kasuwanci da
sauran sanaoin hannu
Rashin yarda da duk abin da aka samu ta hanyar vagas ko
yaudara, da duk abin da aka mallaka ta hanyar haram
Haramta barace-barace, da maula, da cutar mutane.
Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 6
Hanyoyin Neman na Kai

Sanaar Hannu
Saye da Sayarwa

Aikin Albashi Noma da Kiwo

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 7
Abubuwan da a ka Hana wajen Neman na kai

Haram Rashin tabbas


mai yawa

Rashin sani da zai Riba


kawo savani

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 8
AlQurani ga me da Halas da Haram
Ayoyin Alqurani dangane da cin halas
[ ... ]168 :


] 172 : [










... [ ... ]4 :

[[267 :
Ayoyin Alqurani dangane da cin haram
... [ ]29 :



] 278 : [
[ ]1 :


[ ]275 :

[[10 :

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 9
]Hadisai ga me da Halas da Haram [1
Wasu Hadisai game da neman halas da nisantar haram

() :
( )

()
:
()










.



Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 10
]Hadisai ga me da Halas da Haram [2
: :

: ] [Muslim :
:
][Bukhari; Muslim

] [Ahmad
] [Haakim
] [Ibn Maajah
][Haakim

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 11
]Qaidodin Halas da Haram [1
Allah (twt) ne ke da haqqin halastawa da haramtawa





[ [116 :

[ ]29 :
[[59 :
Abin da Allah Ya halasta shi ne halas, abin da Ya haramta
shi ne haram
" :



-
-


" .
[ ]64 : .

"

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 12
]Qaidodin Halas da Haram [2
Halas a bayyane ya ke, haka kuma haram a bayyane ya ke
-
-




























"


Haram a cikin muamaloli shi ne kaxan, halas ya fi yawa.
Dangane da haram, Allah (swt) Ya ce:
[. Dangane da haram kuwa, sai Ya ce:]119 :
[ ...]168 : . Bisa wannan dalili, Malamai
. sun samar da qaidar da ke cewa:
Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 13
Ladubban Neman Halas

Tabbatar da manufar Khilfah


Tsarkake niyya

Bibiyar Hall Nisantar Harm

Kyautata Sanaa
Kiyaye dokokin Shariah

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 14
Mace Musulma wajen Neman Halas
Ya kamata mace Musulma ta fahimci hukunce-hukuncen
Musulunci daangane da abubuwa guda huxu wajen neman
na kai:
1) Qaidodin fita gida
2) Tsarin muamala da waxanda ba mahramai ba
3) Tafiye-tafiye don yin sanaa
4) Aikin ofis

Thursday, July 10, 2014 Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria 15

You might also like