You are on page 1of 22

MUUJIZA MAFI GIRMA A

JIYA, DA YAU, DA GOBE


Dr. Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn
Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
+2348026499981 (abellodogarawa@gmail.com)
]Gabatarwa [1
o Allah (swt) Ya qarfafi Annabawa da Manzanni da
muujizozi don bayyanar da gaskiyar daawarsu.
o Misali:
o An sanar da Annabi Aadam sunaye
][Baqarah, 31










o
o Taguwar Annabi Saalih

o
][Aaraaf, 73






o Daga muujizozin Annabi Musa


o




















][Aaraf, 104-108


Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 2
Gabatarwa [2]
o Kuvutar da Annabi Ibrahim daga wuta
*

*


o
[Anbiyaa, 68-70]

o Daga muujizozin Annabi Isa












... o


[Aali Imraan, 49]

o Kamar yadda Allah (swt) Ya qarfafi Annabawa da


Manzannin da suka gabata da nauoin muujizozi
don tabbatar da gaskiyar daawarsu, da gajiyar da
waxanda suka qaryata su, haka Ya qarfafi Annabi
Muhammad (saw) da muujizozi masu yawa.
Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 3
Muujiza Mafi Girma [1]
o Alqurani shi ne mafi girman muujizar da a ka ba
Manzon Allah (saw). Shi ne aya mafi girma, kuma
muujiza mafi gajiyarwa wadda a ka qarfafi
Manzancin shi da ita.
o Lokacin da Quraishawa suka ce:
[Anbiyaa, 5]; kuma suka ce: ;
sai Allah (twt) Ya ce masu:





*
[ Ankabuut, 50-

51]. A ka nuna cewa ba bu wata aya ko muujiza
da ta kai Alquranin da a ke karanta masu.
Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 4
Muujiza Mafi Girma [2]
o Alqurani ya fifici dukkan muujizozin da suka
tabbata ga Annabawa, da sauran muujizozin da a
ka Manzon Allah (saw) kasancewar shi muujiza ta
har abada, wanda ya gagari duniya baki xaya
o Alqurani ya kevanta da abubuwa masu yawa
waxanda ba a sansu ba, kuma ba a tava jin su ba,
kuma ya zamanto sun dace da da, da yanzu, da nan
gaba.
o Daga lokacin da a ka saukar da Alqurani,
Sharioin da suka gabata duk sun yanke.
Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 5
Muujiza Mafi Girma [3]
o Alqurani littafi ne da ya qunshi shiriya, da haske,
da rahama, da waraka.
o Yana qunshe da labarin alummomin da suka
gabace mu, da abubuwan da za su zo a bayanmu, da
hukunce-hukuncen da ke tsakaninmu.
o Alqurani bayani ne na gaskiya, wanda ya qunshi
hikima, da waazi, da hujjoji mabayyana, da ambato
na dindindin, kuma shi ne mafi kyawun zance
wanda ba bu irin shi [Nahl, 89; Isr, 9; Yunus, 57;
Zumar, 23].
Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 6
]Muujiza Mafi Girma [4
o Littafi ne da ya yi wa kan shi shaidar asali.


o

][Yuunus, 37

o Ya tabbatar da muujizar kan shi, kuma ya
qalubalanci wanda ke da shakku ko kokwanto game
da shi.



o

][Israa, 88








o

][Hud, 13-14






*



Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 7
]Muujiza Mafi Girma [5







o

][Yunus, 37-38

o












*










][Baqarah, 23-24

o Littafi ne da bai qunshi tukka da warwara ba, kuma
varna ba ta shigo ma shi ta kowace fuska.
[Nis,

o
]4:82
][Fussilat, 42






o
Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 8
Muujiza Mafi Girma [6]
o Littafi ne da ya ke da sunaye guda biyar:
[Baqarah, 185; Israa, 9; Naml, 6; Qasas, 85; Qaaf, 1; Qamar, 22] (1
[Baqarah, 2; Kahf, 1] (2
[Aaala Imraan, 4; Furqaan, 1] (3
[Hijr, 9; Nahl, 44] (4
[Nisaa, 174; Aaraaf, 157; Taghaabun, 8] (5

o Haka kuma, Alqurani na da siffofi fiye da hamsin,


waxanda a ka kawo a matsayin sunaye:
( ()1
( ( ) 2

( ()3
Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 9
]Vangarorin Muujizar Alqurani [1
o " :
"
][Xuur, 34









(1:




(2:
][Nis, 4:82
(3:




(4

Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 10
]Vangarorin Muujizar Alqurani [2
: (5
" "
"
(6
" :
" " :
*




























"










"

Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 11
]Vangarorin Muujizar Alqurani [3
(7













:











*
:










(8




Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 12
Matsayin Alqurani [1]
o Gefenshi xaya na hannun Allah, xaya gefen na
hannun mutane, kuma ba za a vata ba, matuqar an yi
riqo da shi
o
[Bazzaar]
o Shi ne babban abin da Manzon Allah (saw) ya yi
wasicci game da shi
: : o
:.:
[Bukhari] " ":
Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 13
]Matsayin Alqurani [2
o Jagorantar da shi na kai mutum Aljanna


o
][Ibn Hibbaan
o
][Muslim
o An ba da iznin a kyautata murya wajen karanta shi
][Bukhari; Muslim o

Friday, November 1, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 14
]Falalar Alqurani [1
o Yana daga cikin abubuwa biyu da ya halasta a yi
hassada (gibxa) saboda su
o :
][Bukhari; Muslim
o Hardace shi ya fi abin da ke cikin duniya alhairi
o :
" :
() " : " :

][Muslim
Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 15
]Falalar Alqurani [2
o Karanta harafi xaya na jayo lada goma
() o
: ][Saheehul Jaami, 6469
o Karanta shi a Mushafi na jawo soyayyar Allah
][Saheehul Jaami, 6289 o

o Natsuwa da rahama na sauka lokacin da a ke karanta


shi
o
][Muslim
Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 16
]Falalar Maabota Alqurani [1
o Su ne mutanen Allah
.:: o
][Saheehul Jaami, 2165
o Za su samu ceton shi
][Muslim o

o Alqurni na xaga darajar maabotan shi


] [Muslim( : o
) : ( ) :

Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 17
]Falalar Maabota Alqurani [2
o Girmama su na daga girmama Allah
o
][Saheehul Jaami, 2199
o Za a samu masu kambe da tufafin karamci


o











][Saheehul Jaami, 8030
o Suna daga mafi alhairin mutane
][Bukhari o
Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 18
Falalar Maabota Alqurani [3]
o Gwargwadon abin da mutum ya mallaka na
Alqurani gwargwadon xaukakar darajarsa a
Aljanna
o
[Abu Daawud; Tirmidhi]
o Dacewa da adduar Manzon Allah (saw)
.
: o
" ":
[Tirmidhi]

Friday, November 1, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 19
]Falalar Maabota Alqurani [4
o Kyakkayawan misali game da maabota Alqurani
. o
.

][Bukhari; Muslim
o
][Bukhari; Muslim
o Samun lada matuqar ana karanta abin da suka koyar
][Saheehah, 1335 o

Friday, November 1, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 20
Muamala da Alqurani
: o
.

:. o
: o
.
: " o

".
: o
.
Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 21
Daga qarshe
: o
...
...
...
...
...
...
...
...

Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 22

You might also like