You are on page 1of 12

Hanyoyin Amfani da

Zakkah a wannan
Zamani
Dr. Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn
Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
+2348026499981 (abellodogarawa@gmail.com)
Muqaddima a kan Zakkah [1]
Zakkah ita ce rukuni na uku a cikin rukunan Musulunci.
Ambatonta bisa maana na Shariah ya zo sau 30 a cikin
Alqurani; sau 27 daga ciki an gwamata tare da Sallah.
Haka nan an ambaci Zakkah da lafazin / sau 12,
kamar yadda ta zo da wasu lafuzza daban a cikin Alqurani.
Hadisai sun zo da bayanin umurni da aka yi game da Zakkah,
da bayani a kan wajibcinta, da laifin qin fitar da ita, da
wajibcin yaqar waxanda suka qi ba da ta (a haqqin hukuma),
da halascin qwatarta daga waxanda suka hanata (a haqqin
hukuma), da bayanin nauoin dukiyar da a ke yi wa Zakkah,
da dangogin waxanda a ke ba Zakkah.
4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria
Muqaddima a kan Zakkah [2]
An ambaci Zakkah cikin Sharioin waxanda suka gabata
An yabi waxanda ke fitar da Zakkah, kuma a zargi waxanda
ke hanata, sannan a ka bayyana uqubar da ke tattare da
hanata.
An bayyana faidodi da hikimomi masu yawa game da ita:
1) Alama ce ta cikar Musuluncin bawa, kuma hujja ce ga Musulmi ()
2) Xaa ga Allah da zartar da UmurninSa
3) Alama ce ta godewa niimar Allah
4) Tabbatar da soyayya da qauna tsakanin mawadata da mabuqata
5) Tsarkake zuciya da nisantar da rai daga rowa
6) Tarbiyyantar da Musulmi a kan xabiar kyauta, da karimci, da tausayi
7) Jawo albarka da qaruwa ga dukiya, da ba ta kariya daga musifu da balaoi
8) Mai da alumma ta zamanto kamar iyali guda xaya
9) Dalilin saukar alhairi, da tunkuxe saukar azaba
10) Hana yaxuwar laifuffukan da ke da alaqa da dukiya, kamar sata, fashi, da sauransu

4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria


Muqaddima a kan Zakkah [3]
Abubuwan da a ke fitarwa Zakkah na da yawa, amma za a
iya tattauna su a qarqashin abubuwa guda huxu:
1) Kayan noma da a ke xaukar su a matsayin abinci kuma a ke iya ajiye su
zuwa wani lokaci, ba tare da amfani da naurar da za ta hana su lalacewa
ba.
2) Dabbobi da suka haxa da raquma, da shanu, da awaki, waxanda ke yin
kiwo da kansu ko a ke kai su kiwo, don sayarwa ko samar da madara.
3) Qaddarorin kasuwanci da suka haxa da filayen sayarwa; da dabbobi
(kamar kaji, da zabi, da tantabaru, da jimina, da talo-talo, qwa-qwa, da
kifi); da kayan abinci; da motocin sayarwa; da spare part; da kayan
shago; da sauransu.
4) Tsabar kuxi (zinare, da azurfa, da nauoin takardun kuxi na zamani) da
aka ajiye a gida ko a banki, ko wani waje daban, da kuxin da aka samu ta
hanyar ba da hayar gida ko wani abin amfani, da safara da mota, da
sauransu.
4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria
Muqaddima a kan Zakkah [4]
Zakkah na da sharuxxa huxu:
1) Musulunci
2) Yanci
3) Cikakkiyar mallakar nisabi
4) Zagayowar shekara (ban da kayan noma, da qananan
yayan dabbobin da suka isa Zakkah, da ribar kuxin
kasuwanci, da rikazi, da maadanai

4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria


Waxanda a ke ba Zakkah [1]
An iyakance dangogi takwas na waxanda suka cancanci
Zakkah, ba tare da sharxanta game su ba duka a lokaci xaya
wajen ba da Zakkah.
Allah (TWT) Ya ce:











[Taubah, 9:60]
A cikin Hadisin tura Muadhu ibn Jabal (RA) Yemen,
Manzon Allah (SAW) ya ce:
..."

[Bukhari da Muslim] "


4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria
]Waxanda a ke ba Zakkah [2
, ya Jumhurun Malamai sun tafi a kan cewa
taqaita ne ga jihadi da rai da makami don xaukaka addinin
Allah.
Waxansu Malamai sun shigar da aikin Hajji cikin
, saboda Hadisin Umm Maaqil (RAH). Ta ce:
:

" :
" . : " :
"
daga Sahabbai Haka nan sun dogara da wasu
" : "
[4/19/2015]Abu Ubayd
Dr. A. ABU,
B. Dogarawa, Zaria
[ ]Bukhari :
]Waxanda a ke ba Zakkah [3
Waxansu Malamai sun shigar da duk wani abu da ke da alaqa
, kasancewar da taimakon addini, da yaxa shi cikin
hakan naui ne na jihadi.
Sun kafa hujja da waxannan dalilai:
[ ]Furqaan, 52 :

(" : ) :" .
( .)19/280 " " (" :)3/5
" .
" " (" :)8/86
" :

" *

A. B.Dr.
4/19/2015 Dogarawa,
ABU, Zaria
Waxanda a ke ba Zakkah [4]
Haka nan sun dogara da Hadisin:
" :

. "
Daga cikin Malaman da suka shigar da harkokin daawah
cikin , kasancewarsa naui ne na jihadi, akwai:
Jamaaluddeen Al-Qaasimiy, da Shaikh Hussain Makhluuf,
da Shaikh Muhammad ibn Ibraaheem Aalish Shaikh, da
Shaikh Ibn Baaz, da Shaikh Yuusuf Al-Qardaawiy, da
Shaikh Abdullah Naasih Ulwaan, da Shaikh Muhammad
Saalih Al-Munajjid, da kwamitotin fatawa masu yawa.

4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria


]Waxanda a ke ba Zakkah [5
Daga cikin maganganunsu:
" :


" " .
" (. )4/142
" :



" .
" (. )25
" :
4/19/2015
..
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria
]Waxanda a ke ba Zakkah [6
" : "
"

...
...
..
...
Ban da Shaikh Al-Qardaawiy, Malaman da ke ganin cewa
" ta haxa da jihadi na daawah da yaxa
" maanar
addinin Musulunci, ba su ganin halascin shigar da sauran
ayyukan alhairi kamar gina masallaci ko xaukar
xawainiyarsa, da gina makaranta ko asibitoti ko hanyoyi
".
" cikin
4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria
Daga Littafan da aka Nazarta

(1 :
- .
(2 -
(3 ( ) - .
(4 -

(5 -
(6 -

4/19/2015 Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria

You might also like