You are on page 1of 18

Tarjamar Alqurani na Daga

Manyan Ayyukan Alhairi a Wannan


Zamani

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn


Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
+2348026499981 (abellodogarawa@gmail.com)
Muujiza Mafi Girma [1]
o Alqurani shi ne mafi girman muujizar da a ka ba
Manzon Allah (saw). Shi ne aya mafi girma, kuma
muujiza mafi gajiyarwa wadda a ka qarfafi
Manzancin shi da ita.
o Lokacin da Quraishawa suka ce:
[ Anbiyaa, 5]; kuma suka ce:


; sai Allah (twt) Ya ce masu:

*

[ Ankabuut, 50-51]. A ka nuna cewa
ba bu wata aya ko muujiza da ta kai Alquranin
da a ke karanta masu.
Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 2
Muujiza Mafi Girma [2]
o Alqurani ya fifici dukkan muujizozin da suka
tabbata ga Annabawa, da sauran muujizozin da a
ka Manzon Allah (saw) kasancewar shi muujiza ta
har abada, wanda ya gagari duniya baki xaya
o Alqurani ya kevanta da abubuwa masu yawa
waxanda ba a sansu ba, kuma ba a tava jin su ba,
kuma ya zamanto sun dace da da, da yanzu, da nan
gaba.
o Daga lokacin da a ka saukar da Alqurani,
Sharioin da suka gabata duk sun yanke.
Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 3
Muujiza Mafi Girma [3]
o Alqurani littafi ne da ya qunshi shiriya, da haske,
da rahama, da waraka.
o Yana qunshe da labarin alummomin da suka
gabace mu, da abubuwan da za su zo a bayanmu, da
hukunce-hukuncen da ke tsakaninmu.
o Alqurani bayani ne na gaskiya, wanda ya qunshi
hikima, da waazi, da hujjoji mabayyana, da ambato
na dindindin, kuma shi ne mafi kyawun zance
wanda ba bu irin shi [Nahl, 89; Isr, 9; Yunus, 57;
Zumar, 23].
Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 4
]Muujiza Mafi Girma [4
o Littafi ne da ya yi wa kan shi shaidar asali.

o
][Yuunus, 37
o Ya tabbatar da muujizar kan shi, kuma ya qalubalanci
wanda ke da shakku ko kokwanto game da shi.

o
][Israa, 88

o
*


][Hud, 13-14
Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 5
]Muujiza Mafi Girma [5




o

][Yunus, 37-38
o

*

[Baqarah, 23-

]24
o Littafi ne da bai qunshi tukka da warwara ba, kuma
varna ba ta shigo ma shi ta kowace fuska.



o
][Nis, 4:82

Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani
o
6
]Matsayin Alqurani [1
o Gefenshi xaya na hannun Allah, xaya gefen na
hannun mutane, kuma ba za a vata ba, matuqar an yi
riqo da shi
o
][Bazzaar
o Shi ne babban abin da Manzon Allah (saw) ya yi
wasicci game da shi
: : o
: . :
" : "
Friday, November 1, 2013 ][Bukhari
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 7
]Matsayin Alqurani [2
o Jagorantar da shi na kai mutum Aljanna


o
][Ibn Hibbaan

o
][Muslim
o An ba da iznin a kyautata murya wajen karanta shi
][Bukhari; Muslim o

Friday, November 1, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 8
]Falalar Alqurani [1
o Yana daga cikin abubuwa biyu da ya halasta a yi
hassada (gibxa) saboda su
: o

][Bukhari; Muslim
o Hardace shi ya fi abin da ke cikin duniya alhairi
: o
" :
()
" : " :

Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 9
Falalar Alqurani [2]
o Karanta harafi xaya na jayo lada goma
o
[Saheehul :()
Jaami, 6469]
o Karanta shi a Mushafi na jawo soyayyar Allah
[Saheehul o
Jaami, 6289]
o Natsuwa da rahama na sauka lokacin da a ke karanta
shi

Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani
o
10
]Falalar Maabota Alqurani [1
o Su ne mutanen Allah
. : : o
][Saheehul Jaami, 2165
o Za su samu ceton shi
][Muslim o
o Alqurni na xaga darajar maabotan shi
] [Muslim o
( : ) : ( ) :

Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 11
]Falalar Maabota Alqurani [2
o Girmama su na daga girmama Allah
o
[Saheehul
]Jaami, 2199
o Za a samu masu kambe da tufafin karamci

o

[Saheehul









]Jaami, 8030
o Suna daga mafi alhairin mutane
Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 12
]Falalar Maabota Alqurani [3
o Gwargwadon abin da mutum ya mallaka na
Alqurani gwargwadon xaukakar darajarsa a
Aljanna
o
][Abu Daawud; Tirmidhi
o )Dacewa da adduar Manzon Allah (saw
: o
. " :
" ][Tirmidhi

Friday, November 1, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 13
]Falalar Maabota Alqurani [4
o Kyakkayawan misali game da maabota Alqurani
o
.
.

][Bukhari; Muslim
o
][Bukhari; Muslim
o Samun lada matuqar ana karanta abin da suka koyar
o
Friday, November 1, 2013
][Saheehah, 1335
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 14
Muamala da Alqurani
: o
.
: o
.
: o

.
: " o


Friday, November 1, 2013
".
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 15
Muamala da Alqurani
o
:
"
" " ( / 50 ) 12 o

" 15
o
Ibrahim 4

Friday, November 1, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 16
Daga qarshe
: o
...

...
...

...
...
...

Friday, November 1, 2013
Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 17
Daga Littafan da a ka Duba
- o
- o
o
- o
- o

Friday, November 1, 2013


Dr. A. B. Dogarawa, ABU, Zaria - Al-Qur'ani 18

You might also like