Professional Documents
Culture Documents
DA QAIDODINSA
[Muslim] o
Sunday, December 13, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 8
HIKIMOMI DA SIRRIN KIRAN SALLAH
( :)3/186 :
(1
(2
(3
(4
Sunday, December 13, 2015 .
Dr. Ahmad
Bello Dogarawa, ABU, Zaria
13
KIYAYE LOKACIN KIRAN SALLAH [1]
Sanannen abu ne cewa kowa ce sallah na da lokaci
[ 103 ]
o
]
[87
Abdullah ibn Masuud (RA) ya tambayi Manzon Allah
(SAW):
[Bukhari] :
Wannan ke nuna cewa kiyaye lokaci shi ne mafi girman
ayyukan da masu kiran sallah ke yi, kasancewar su ne
Musulmi su ka amince wa game da sallarsu da suhur xinsu
[Baihaqi]
Sunday, December 13, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 14
KIYAYE LOKACIN KIRAN SALLAH [2]
Don a kiyaye lokaci, Manzon Allah (SAW) ya tava sanya
Bilaal (RA) ya lura masu da fitowar alfijir, ta yadda zai tashe
su daga barci, don gudun ka da su makara.
A xaya vangaren kuma, Manzon Allah (SAW) ya nuna sai
lokacin sallah ya yi ne za a kira, in ban da sallar Subh
[Bukhari; Muslim] o
Wannan ya sa, a ke buqatar mai kiran sallah ya yi qoqarin
kiyaye lokacin kowa ce sallah. Ka da ya kira sallah, sai
lokaci ya yi. Da zarar lokaci ya yi, sai ya kira, ba tare da
jinkiri ba:
[Ibn Maajah]
o
Sunday, December 13, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 15
KIYAYE LOKACIN KIRAN SALLAH [3]
A na buqatar jinkiri ne kawai a sallar Zuhr (idan akwai
garjejin rana), da sallar Ishaa (sabo da a ba mutane dama su
taru da yawa). Manzon Allah (SAW) ya ce:
[Bukhari;
o
Muslim]
Haka kuma, dangane da lokatan sallah a zamanin Manzon
Allah (SAW), Abu Barzatal Aslamiy (RA) ya ce:
[Bukhari;
o
Muslim]
Sunday, December 13, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 16
KIYAYE LOKACIN KIRAN SALLAH [4]
A taqaice, masu kiran sallah na buqatar kula da lokaci, da
laakari da maslahar alumma, bisa shawara da tattaunawa a
tsakanin waxanda ke da alhakin jagorancin masallaci.
Manzon Allah (SAW) ya riqa laakari da maslahar
sahabbansa dangane da sallar Ishaa.
A cikin Hadisin Jaabir (RA):
: o
[Bukhari; Muslim]
Shaikh Abdullah ibn Baaz ya ce:
o
]
Sunday, December 13, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria
[17
LADUBBAN KIRAN SALLAH
(1
(2
- (3
.
(4
(5
(6
(7
(8
(9
(10
(11
Sunday, December 13, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 18
KURAKURAI A KIRAN SALLAH [1]
1) Rarrabe kabbarbari xaya bayan xaya ta yadda za a xan dakata
bayan kowace kabbara xaya , maimakon a haxa kabbarori
guda biyu
2) Shigar da harafin alhamza da ke nuna tambaya ko neman sani
( ) a cikin lafazin ta yadda kalmar za ta zamanto
3) Qara harafin alif bayan harafin baaun a lafazin
ta yadda zai zamanto
4) Musanya harafin da a cikin lafazin ta yadda
lafazin zai koma ko kuma qara a tsakanin da
,ta yadda lafazin zai koma
5) Kyakkyarma murya da jan lafuzzan kiran salla fiye da qima da
rera shi kamar waqa . Kuskure ne mai kiran salla ya ce
December
Sunday,
13, 2015 maimakon
Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 19
KURAKURAI A KIRAN SALLAH [2]
5) Cire harafin wajen ta yadda zai zamanto
6) Juyar da harafin ya koma wurin , ta
yadda za a kira lafazin da
7) Wuce qaida da qetare xabia wajen yin maddah ga harafin
da ke cikin lafazin , ta yadda lafazin ya zamanto
8) Shafe harafin da yin shadda ga harafin cikin
lafazin . Hakan sai ya sanya lafazin ya koma
Wuce qaida da qetare xabia wurin yin maddah ga
harafin da ke cikin lafazin , ta yadda zai koma
9) Qara harafin cikin lafazin , ta yadda zai koma
Sunday, December 13, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 20
maimakon
KURAKURAI A KIRAN SALLAH [3]
10) Wuce qaida da qetare xabia wurin yin maddah ga da
ke cikin jumlar , ta yadda zai koma
~ ~
11) Qara harafin bayan da ke cikin lafazin , ta yadda
zai koma
12) Qara harafin bayan da ke cikin lafazin , ta yadda
zai koma
13) Qara jumlar da jumlar a cikin
adduar nema wa Manzon Allah (RA) wasila bayan an kammala
kiran salla. Wannan qari bai zo ba sai a cikin Hadisai masu rauni,
kamar yadda Ibn Hajar ya tabbatar a cikin littafin
Sunday, December 13, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 21
Allah Ya ba mu alhairi
Sunday, December 13, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 22